iqna

IQNA

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterrres ya isar da sakon taya murnar salla ga dukkanin musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3484828    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wata wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres dangane da yadda Amurka take yi fatali da dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3484780    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi tir da nuna kyama ga wasu mutane da sunan kyamar corona.
Lambar Labari: 3484776    Ranar Watsawa : 2020/05/08

Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da yadda wasu gwamnatoci ke gallaza wa jama’a da sunan yaki da corona.
Lambar Labari: 3484753    Ranar Watsawa : 2020/04/28

Tehran (IQNA) a mako mai zuwa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan batun corona.
Lambar Labari: 3484748    Ranar Watsawa : 2020/04/26

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya ya isar da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma ga al’ummomin muuslmi na duniya.
Lambar Labari: 3484741    Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen larabawa ta yi kira ga Isra’ila da ta saki fursunonin Falastinawan da take tsare da su a cikin wannan yanayi na corona.
Lambar Labari: 3484720    Ranar Watsawa : 2020/04/17

Tehran (IQNA) wasu jiragen Isra’ila marassa matuki sun keta hurumin sararin samaniyar birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3484718    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Tehran (IQNA) kasashen duniya da bangarori daban-daban suna ci gaba da yin kakkausar suka kan matakain Trump na yanke tallafin Amurka ga hukumar WHO.
Lambar Labari: 3484715    Ranar Watsawa : 2020/04/15

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa idan al’ummomin duniya suka hada kai za su iya kawar da corona.
Lambar Labari: 3484702    Ranar Watsawa : 2020/04/11

Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama wanda mambobinsa za su halarta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484688    Ranar Watsawa : 2020/04/07

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan takunkuman Amurka a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3484663    Ranar Watsawa : 2020/03/27

Tehran (IQNA) Antonio Guterres babban sakataren majalisar dinkin duniya ya isar da sakon taya murnar idin Norouz.
Lambar Labari: 3484637    Ranar Watsawa : 2020/03/19

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya .
Lambar Labari: 3484614    Ranar Watsawa : 2020/03/12

Tehran - (IQNA) Antonio Guterres ya bayyana yunkurin yin kisan gilla a kan firayi ministan Sudan Abdullah Hamduk da cewa abin Allawadai.
Lambar Labari: 3484609    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Tehran - (IQNA) babbar jami'ar majalisar dinkin duniya mai hada rahotanni kan laifuka da cizarafin dan adam ta bayyana cewa, kisan Kasim Sulaimani ya saba wa doka.
Lambar Labari: 3484534    Ranar Watsawa : 2020/02/18

Tehran - (IQNA) Antonio Guterres babban sakataen majalisar dinkin duniya ya yi ishara da wata ayar kur'ani a yayin wani jawabinsa.
Lambar Labari: 3484533    Ranar Watsawa : 2020/02/18

Majalisar dinkin dinkin dniya ta ayyana wasu kamfanoni masu aikin gina matsugunnan yahudawa a Falastinu da cewa aikinsu ba halastacce ba ne.
Lambar Labari: 3484519    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Jaridar Alakhbar ta bayar da rahoton cewa Mike Pompeo ya bayyana cewa sharadin taimaka ma gwamnatin Lebanon shi ne yanke alaka da Hizbullah.
Lambar Labari: 3484445    Ranar Watsawa : 2020/01/24

Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.
Lambar Labari: 3484360    Ranar Watsawa : 2019/12/30