Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi na'am da matakin da Mahmud Abbas ya dauka na ayyana lokacin zabe a Falastinu.
Lambar Labari: 3485563 Ranar Watsawa : 2021/01/17
Tehran Kungiyar Ansarullah ta yi nasiha ga kasashen larabawan da suka dogara ga Trump wajen samun kariya da taimako domin kisan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3485554 Ranar Watsawa : 2021/01/14
Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai kai Isra’ila a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya , kan ci gaba da tona manyan ramuka da take a karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485545 Ranar Watsawa : 2021/01/11
Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai karar Isra’ila ga majalisar dinkin duniya kan tsananta hare-haren da take yi a kan al’ummar Gaza.
Lambar Labari: 3485507 Ranar Watsawa : 2020/12/30
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Iraki sun yi kakakusar suka kan Amurka dangane da afuwar da ta yi wa Amurkawa da suka yi Irakawa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485489 Ranar Watsawa : 2020/12/24
Tehran (IQNA) babban zauren majalisar dinkin duniya ya kada kuri’ar amincewa da hakkin Falastinawa na kafa kasa mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 3485466 Ranar Watsawa : 2020/12/17
Mataimakin Kungiyar Ahdullah Ta Iraki A Zantawa Da IQNA:
Tehran (IQNA) Masani kan harkokin siyasar kasa da kasa daga kasar Iraki ya sheda wa kamfanin dillancin labaran iqna cewa, tabbas Amurka da Isra’ila ne suka kashe Fakhrizadeh.
Lambar Labari: 3485433 Ranar Watsawa : 2020/12/06
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana cewa, bai kamata kulla duk wata alaka tsakanin kasashen larabawa da Isra’ila ya cutar da Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3485274 Ranar Watsawa : 2020/10/14
Tehran (IQNA) Morocco ta bayyana cewa matukar babu kasar Falastinu mai cin gishin kanta babu batun sulhu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485228 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa aikin majalisar dinkin duniya a Yemen shi ne shiga tsakani.
Lambar Labari: 3485226 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da munanan hare-haren da jiragen yakin kasar Saudiyya suka kaddamar a Yemen.
Lambar Labari: 3485066 Ranar Watsawa : 2020/08/08
Tehran, (IQNA) kwamitin mata a Yemen ya soki majalisar dinkin duniya kan yadda ta yi shiru da bakinta kan kiyashin kiyashin da Saudiyya ke yi wa mutanen kasar.
Lambar Labari: 3484989 Ranar Watsawa : 2020/07/16
Tehran (IQNA) Rajab tayyib Erdogan ya amince da matakin da kotu da ta dauka na yanke hukuncin da ya bayar da damar a mayar da gizin Hagia Sophia zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3484972 Ranar Watsawa : 2020/07/11
Tehran (IQNA) wakilin Iran a majalisar dinkin duniya ya bayyana Shahid Qasem Sulaimani da cewa abin alfahari ne ga al’umma.
Lambar Labari: 3484967 Ranar Watsawa : 2020/07/09
Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902 Ranar Watsawa : 2020/06/17
Tehran (IQNA) masana kwarru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa na gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484900 Ranar Watsawa : 2020/06/16
Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Tehran (IQNA) Kungiyar kwatar ‘yancin Falastinawa ta PLO ta yi watsi da dukkanin yarjeniyoyin da ta rattaba a kansu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3484847 Ranar Watsawa : 2020/05/29
Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbollah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Amurka tana kara wanzar da kanta ne a yankin gabas ta tsakiya saboda karfin da ‘yan gwagwarmaya ke samu.
Lambar Labari: 3484840 Ranar Watsawa : 2020/05/27
Tehran (IQNA) firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa suna da shirin fara mamaye yankunan yamacin Kogin Jordan daga ranar 1 ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3484835 Ranar Watsawa : 2020/05/25