iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jaridar yahudawn sahyuniya ta Haaretz ta rubuta cewa, hakika Trump ya ji kunya a majalisar dinkin duniya bayan da aka juya masa baya.
Lambar Labari: 3482225    Ranar Watsawa : 2017/12/22

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta aike da sakon taya alhini ga al'umomin Iran da Iraki sakamakon girgizar kasar da aka yi wadda ta lashe rayukan daruruwan mutane.
Lambar Labari: 3482097    Ranar Watsawa : 2017/11/13

Bangaren kasa da kasa, Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar Myanmar ko kuma Burma da suka nemi mafaka a kasar Bengaledesh sun haura mutane dubu dari bakwai.
Lambar Labari: 3481929    Ranar Watsawa : 2017/09/24

Bangaren kasa da kasa, ungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka a kan shugabar gwamnatin Myanmar Aung Suu kyi kan kisan kiyashi a kan msuulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3481913    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, Wasu alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya tafitar sun nuna cewa musulmin Rohingya kimanin dubu 270 ne suka tsere daga kasar Myammar domin yin gudun hijira a kasar Bangaladash.
Lambar Labari: 3481880    Ranar Watsawa : 2017/09/09

Bangarenkasa da kasa, al’ummomin kasashen Sdan da Tunisa sun gudanar da jrin gwano domin yin Allah da kakkausa murya dangane da kisan musulmia Myanmar.
Lambar Labari: 3481879    Ranar Watsawa : 2017/09/09

Bangaren kasa da kasa, Stephen O'Brien babban jami'in majalisar dinkin duniya kan ayyukan agaji ya bayyana cewa ga dukkanin alamu an yi kisan kiyashi a kan musulmi a Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481824    Ranar Watsawa : 2017/08/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan daruruwan kananan yara a kasar Yemen a kan gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3481810    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke fafutukar kare hakkokin Palastinawa a kasar Birtaniya ta yi kira zuwa ga gudanar da taruka a birane 16 na kasar domin taimakon al’ummar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481731    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta yi Allawadai da harin da yan bindga kiristoci suka kaddamar a kan musulmi a garin Bangassou da ke cikin jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481523    Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481397    Ranar Watsawa : 2017/04/11

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da kaddamar da hare-hare kan mabiya mabiya addinin muslunci da mabiya addinin muslunci a kasar Myanamr a cikin wannan mabiya addinin buda sun yi kisan gilla mai muni.
Lambar Labari: 3481358    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren majalisar dinkin duniya kan ayyukan jin kai ya karyata rahoton da gwamnatin Myanmar ta bayar kan zarginta da ake yi da kisan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481209    Ranar Watsawa : 2017/02/07

Bangaren kasa da kasa, asusun tallafa wa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF na shirin gudanar da bincike kan cin zarafin kananan yara 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481206    Ranar Watsawa : 2017/02/06

Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres a cikin wani jawabinsa ya yi ishara da aya ta 13 a cikin surat Hujrat da ke tabbatar da cewa kur’ani yana yin kira zuwa ga zaman lafiya da fahimtar juna atsakanin ‘yan mutane.
Lambar Labari: 3481146    Ranar Watsawa : 2017/01/18

Bangaren kasa da kasa, Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
Lambar Labari: 3481057    Ranar Watsawa : 2016/12/21

Jakadan Isra'ila A Majalisar Dinkin Duniya:
Bangaren kasa da kasa, jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a majalisar dinkin duniya ya bayyana Arina Bukowa shugabar hukumar UNESCO an mata barazanar kisa ne kan kudirin da ta dauka.
Lambar Labari: 3480863    Ranar Watsawa : 2016/10/18