Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya ta fitar da shawarwarin kiwon lafiyar masu azumi a cikin watan Ramadan. Shan isasshen ruwa da nisantar soyayyen abinci suna cikin waɗannan shawarwarin.
Lambar Labari: 3488840 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Tehran (IQNA) hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya zuwa Afghanistan.
Lambar Labari: 3486501 Ranar Watsawa : 2021/11/01
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta bayyana cewa birnin Madina mai alfarma yana daga cikin birane mafi lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3485598 Ranar Watsawa : 2021/01/28
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar sake bullar wata annoba a duniya.
Lambar Labari: 3485340 Ranar Watsawa : 2020/11/06
Tehran (IQNA) kasashen duniya da bangarori daban-daban suna ci gaba da yin kakkausar suka kan matakain Trump na yanke tallafin Amurka ga hukumar WHO.
Lambar Labari: 3484715 Ranar Watsawa : 2020/04/15
Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya ta bada sanarwa kan cewa cutar coronavirus mai shafar numfashi ta zama mummunar annoba a duniya.
Lambar Labari: 3484616 Ranar Watsawa : 2020/03/12