iqna

IQNA

IQNA - Ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya taya 'yan gudun hijirar kasar Labanon murnar komawa gidajensu, inda ya fitar da sanarwa a matsayin martani ga tsagaita bude wuta da aka yi tsakanin kasar Labanon da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3492285    Ranar Watsawa : 2024/11/28

Jagoran kungiyar Ansarullah ta Yemen:
IQNA - Sayyid Abdul Malik Badr al-Din al-Houthi ya yi ishara da cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana aiwatar da babban aikinta na Musulunci inda ya ce: Daya daga cikin hatsarin da ke barazana ga al'ummar musulmi shi ne yadda wasu ke son daukar matsayinsu ba tare da ka'idoji ba darajoji da kur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3492209    Ranar Watsawa : 2024/11/15

IQNA - Sayyid Abdul Malik al-Houthi jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, yayin da yake ishara da yadda Amurka ke da hannu wajen kisan gillar da ake yi wa al'ummar Palastinu da kuma killace yankin Zirin Gaza da kuma rufe mashigar Rafah da ke kudancin wannan yanki. : "Amurkawa ne suka baiwa gwamnatin Isra'ila shirin kai hari kan mashigar Rafah da mamaye ta."
Lambar Labari: 3491166    Ranar Watsawa : 2024/05/17

Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya fitar ya bayyana cewa, sake kulla alaka tsakanin kungiyar Hamas da kasar Siriya ya kara karfafa karfin juriya a yankin.
Lambar Labari: 3488040    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wasu daga cikin jagororin kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi ta kunkumi.
Lambar Labari: 3486900    Ranar Watsawa : 2022/02/03

Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710    Ranar Watsawa : 2021/03/03

Tehran (IQNA) Kungiyar Ansarullah ta Yemen, ta yi maraba da matakin kasar Italiya, na soke sayar wa da kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Laraba makamman yaki.
Lambar Labari: 3485608    Ranar Watsawa : 2021/01/31

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Kungiyar tarayyar turai ta yi watsi da matakin Amurka na saka kungiyar Ansarullah ta Yemen a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485551    Ranar Watsawa : 2021/01/13

Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah (Alhuthy) ta Yemen ya bayyana kulla alaka da Isra’ila da wasu larabawa suke yi da cewa ya kara fito da masu munafuntar musulmi a fili.
Lambar Labari: 3485209    Ranar Watsawa : 2020/09/22