iqna

IQNA

myanmar
Tehran (IQNA) Tawagar Myanmar ta kai ziyara sansanonin ‘yan gudun hijirar Rohingya da ke Bangladesh a wannan makon domin tantance halin da ‘yan gudun hijira dari da suka koma Myanmar domin gudanar da aikin mayar da matukin jirgi zuwa gida.
Lambar Labari: 3488819    Ranar Watsawa : 2023/03/16

Tehran (IQNA) shugabannin addinai a kasar Myanmar sun gudanar da zaman taro kan muhimmancin lokacin zabe domin kawo zaman lafiya da sulhu a kasar.
Lambar Labari: 3484984    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Majalisar dinkin duniya ta bukaci a mayar da batun kisan kiyashin ‘yan kabilar Rohingyaa Myanmar zuwa kotun manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484194    Ranar Watsawa : 2019/10/26

Bangaren kasa da kasa, ‘yan kabilar Rohingya sun ce majalisar dinkin duniya ta kasa daukar nauyin ilimin yaransu.
Lambar Labari: 3484133    Ranar Watsawa : 2019/10/08

Firayi ministan Malaysia ya tattauna shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484122    Ranar Watsawa : 2019/10/05

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060    Ranar Watsawa : 2019/09/17

Bangaren kasa da kasa, dubban ‘yan gudun hijirar Rohingya a kasar Bangaladesh sun bukaci hakkokinsu.
Lambar Labari: 3483987    Ranar Watsawa : 2019/08/25

Babbar jami’ar majalisar duniya kan rikicin Myanmar ta bayyana cewa; yanayin da ‘yan kabilar Rohingya suke ciki bai dace da komawarsu Myanmar ba.
Lambar Labari: 3483876    Ranar Watsawa : 2019/07/24

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci gwamnatin kasar Bangaladesh da ta ci gaba da daukar nauyin bakuncin ‘yan gudun hijirar Rohingya zuwa wani lokaci.
Lambar Labari: 3483419    Ranar Watsawa : 2019/03/02

Sojojin gwamnatin kasar Myanamar sun kasha wani matashi musulmi tare da jikkata wasu ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3483319    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Bangaren kasa da kasa, an fuskanci matasala a ranar farko da aka sanya domin komawar tawaga ta farko ta ‘yan kabilar Rohingya zuwa kasar Myanmar daga Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483130    Ranar Watsawa : 2018/11/16

Bangaren kasa da kasa, kwamitin kae hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya nuna rahotonsa dangane da cin zarafin ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3482971    Ranar Watsawa : 2018/09/10

Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutrres ya bukaci gwamnatin Myanmar da ta sake yin nazari kan hukunci da aka yanke a kan 'yan jarida biyu a kasar.
Lambar Labari: 3482952    Ranar Watsawa : 2018/09/04

Bangaren kasa da kasa, kotun gwamnatin Myanmar ta yanke hukuncin daurin shekaru 7a gidan kaso a kan 'yan jarida biyu masu aiki da Reuters saboda fallasa wani sirri na kasar.
Lambar Labari: 3482949    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, gwamnatn kasar China bata amince da dorawa gwamnatin Myanmar alhakin kisan muuslmin kasar ba.
Lambar Labari: 3482933    Ranar Watsawa : 2018/08/28

Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3482930    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar ta Amnesty ta zargi kwamandojin sojojin kasar ta Myanmar da tafka laifukan yaki akan al'ummar musulmin Rohingya
Lambar Labari: 3482790    Ranar Watsawa : 2018/06/27

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da matasan musulmi a Myanmar ilmomin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482708    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, Yusuf bin Ahmad Alusaimin babban sakataren kungiyar OIC ya bayyana cewa dole ne a mayar da musulmin Rohingya zuwa gidajensu.
Lambar Labari: 3482637    Ranar Watsawa : 2018/05/06

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta yi kira da a kae rayukan fararen hula a kasar Myanmar a yankin Kachin da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482432    Ranar Watsawa : 2018/02/26