Me Kur'ani Ke Cewa (21)
Batun talauci na daya daga cikin batutuwan da suka mamaye al’ummar dan Adam, tare da zurfafan tarihi da fadin yanayin kasa na duniya.
Lambar Labari: 3487584 Ranar Watsawa : 2022/07/23
Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi .
Lambar Labari: 3486419 Ranar Watsawa : 2021/10/12
Tehran (IQNA) musanta kowane lamari da nisata kai daga neman sanin gaskiya a kan lamurra yana rufe wa mutum kofofin sanin hakikanin lamurra.
Lambar Labari: 3486209 Ranar Watsawa : 2021/08/16
Tehran (IQNA) cibiyar Hikmat wata cibiya ce ta ilimi wadda ta hada bangarori da suka hada da Jami'oi na Iran da sauran bangarori na ilimi a duniya.
Lambar Labari: 3486096 Ranar Watsawa : 2021/07/11
Tehran (IQNA) marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma.
Lambar Labari: 3486016 Ranar Watsawa : 2021/06/16
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Shugaban kasar Iran Dr Hassan Rouhani ya bayyana cewa bunkasa ilmin kimiyya da fasaha a kasar ne mabudin ci gaban kasar.
Lambar Labari: 3484241 Ranar Watsawa : 2019/11/11
Bangaren kasa da kasa, an girmama adanda ska halarci gasar kur’ani ta makafi a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482663 Ranar Watsawa : 2018/05/16
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, Iran za ta yi aiki tare da kwalejin addinai ta mabiya addinin kirista na darikar Orthodox a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 3480981 Ranar Watsawa : 2016/11/28