iqna

IQNA

uganda
Tehran (IQNA) An kaddamar da asusun farko da ya dace da Shari'ar Musulunci a bankin "Trust Finance" na Uganda.
Lambar Labari: 3488089    Ranar Watsawa : 2022/10/29

Tehran (IQNA) Amanieh Adel Ali" wanda ya haddace kur'ani baki daya daga kasar Uganda ya kai matakin karshe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 38 a kasarmu inda ya samu matsayi na farko a matakin farko.
Lambar Labari: 3486966    Ranar Watsawa : 2022/02/21

Tehran (IQNA) musulmin kasar Uganda sun kammala azumin da suke yi na shiga a cikin watan shawwal.
Lambar Labari: 3484853    Ranar Watsawa : 2020/06/01

An gabatar da wani shiri na musamman kan juyin juya halin usulunci na kasar Iran a gidan radiyon kasar Uganda.
Lambar Labari: 3484502    Ranar Watsawa : 2020/02/09

Musulmin kasar Uganda sun sanar a cikin wani bayani cewa, kisan Kasim Sulaimani abin yin tir da Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484407    Ranar Watsawa : 2020/01/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan hajjia kasar ta ce fiye da maniyyata dubu daya ne za su sauk farali daga kasar.
Lambar Labari: 3483922    Ranar Watsawa : 2019/08/07

Bangaren kasa da kasa, an buga wata makala a kasar Uganda dangane da tarihin rayuwa da kuma gwagwarmayar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3483727    Ranar Watsawa : 2019/06/11

Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a gudanar da zaman taro mai take kare hakkokin al'ummar palastinu, wanda zai gudana a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483673    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da ayyuka na fadada ayyukan kur'ani mai tsarkia kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483640    Ranar Watsawa : 2019/05/14

An gudanar da zaman taro na malamai dam asana daga kasashe 27 na Afrika  abirnin kampla na kasar Uganda, kan rawar da matasa musulmi za su iya takawa domin ci gaban Afrika.
Lambar Labari: 3483621    Ranar Watsawa : 2019/05/09

Bangaren kasa da kasa, malaman addinai na muslunci da kristanci a kasar Uganda sun goyi bayan matakin hana caca  akasar.
Lambar Labari: 3483340    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Kasar Iran za ta bude wata makarantar sakandare ta musulunci a kasar Uganda a daidai lokacion da ake gudanar da tarukan cikar shekaru 40 da samun nasarar juyi a kasar.
Lambar Labari: 3483308    Ranar Watsawa : 2019/01/12

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka gudanar da wani shirin a gidan radiyon Kampala a kasar Uganda kan mahangar marigayi Imam Khomeni dangane da annabi Isa (AS).
Lambar Labari: 3483257    Ranar Watsawa : 2018/12/28

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana goyon bayan habbaka harkokin koyar da addini a wasu kasashen Afrika.
Lambar Labari: 3483213    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, sarkin gargajiya a kasar Uganda ya bukaci da akara bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3483099    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na cibiyoyin kur’ani na kasashen Afrika a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483058    Ranar Watsawa : 2018/10/20

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
Lambar Labari: 3482781    Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani da Iran ta shirya a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3482766    Ranar Watsawa : 2018/06/17

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Uganda ta sanar da cewa, za ta shiga cikin tsarin nan na bankin musulunci wada baya ta’ammli da riba.
Lambar Labari: 3482368    Ranar Watsawa : 2018/02/05

Bangaren kasa da kasa, a karon farko an tarjama kur’ani mai tsarki a cikin harshen mutanen Burundi.
Lambar Labari: 3482237    Ranar Watsawa : 2017/12/26