iqna

IQNA

IQNA – Cibiyar Qatar Charity ta bude wani masallaci a Accra, babban birnin kasar Ghana, wanda aka yi niyyar zama cibiyar haddar kur'ani mai tsarki a kasar, baya ga bukukuwan addini.
Lambar Labari: 3493213    Ranar Watsawa : 2025/05/06

IQNA - Babban Mufti na Kudus da yankin Falasdinawa ya yi kira da a tattara kwafin kur'ani mara inganci a cikin wata sanarwa da ya fitar.
Lambar Labari: 3493130    Ranar Watsawa : 2025/04/21

IQNA - Dakarun tsaron birnin Sirte na kasar Libiya sun kwace tare da tattara fiye da kwafi dubu na kur'ani da suka hada da wasu kalmomi marasa fahimta da kuma wadanda ba a iya fahimtar su ba kamar tsafi a wannan birni.
Lambar Labari: 3492528    Ranar Watsawa : 2025/01/08

Tehran (IQNA) an fara dawo da kwafin kur'anai da suke a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma bayan daukar matakai kan cutar corona.
Lambar Labari: 3486235    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) a karon farko a tarihi an gudanar da aikin wanked akin Ka’aba da farfajiyar masallacin harami mai tsarki a cikin lokaci mafi karanci.
Lambar Labari: 3485811    Ranar Watsawa : 2021/04/15