Tehran (IQNA) Tankokin mai da kasar Iran ta aikewa kasar Lebanon sun fara shiga kasar
Lambar Labari: 3486317 Ranar Watsawa : 2021/09/16
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, katafaren jirgin ruwan Iran da ke dauke da mai zuwa kasar Lebanon ya isa gabar ruwan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486309 Ranar Watsawa : 2021/09/14
Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268 Ranar Watsawa : 2021/09/04
Teharan (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa wargaza kasar Lebanon da syria na daga cikin dalilan kirkiro Daesh.
Lambar Labari: 3486248 Ranar Watsawa : 2021/08/28
Tehran (IQNA) Кungiyoyin gwagwarmayar a Iraƙi sun sanar da aniyarsu ta kasancewa tare da ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon.
Lambar Labari: 3486181 Ranar Watsawa : 2021/08/08
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta mayar da martani da makaman roka a kan sansanonin sojin Isra'ila da ke kusa da iyaka da kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486174 Ranar Watsawa : 2021/08/06
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa kasar Lebanon ba za ta taba shiga cikin yakin basasa ba.
Lambar Labari: 3486170 Ranar Watsawa : 2021/08/04
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Lebanon Michael Aoun ya umarci Najib Miqati da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar.
Lambar Labari: 3486146 Ranar Watsawa : 2021/07/27
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta mayar da kakkusar martani dangane da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486132 Ranar Watsawa : 2021/07/23
Tehran (IQNA) an kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486112 Ranar Watsawa : 2021/07/17
Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas na ci gaba da gudanar da ziyara a kasar Lebanon karkashin jagorancin shugaban kungiyar Isma’il Haniyya.
Lambar Labari: 3486060 Ranar Watsawa : 2021/06/29
Tehran (IQNA) mayakan kungiyar Hezbollah sun sanar da kakkabo wani jirgin leken asirin Isra’ila da ya shiga cikin Lebanon daga kudancin kasar.
Lambar Labari: 3485614 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) an kafa wani Mutum-Mutumin Qassem Sulaimani a cikin birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485530 Ranar Watsawa : 2021/01/06
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar zagayowar ranar da Lebanon ta samu ‘yancin kai.
Lambar Labari: 3485389 Ranar Watsawa : 2020/11/22
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta zargi Amurka da yin shigar shigula a cikin harkokin kasar Lebanon na cikin gida.
Lambar Labari: 3485345 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa Amurka tana kokarin dawo da kungiyar Daesh a Iraki, Syria.
Lambar Labari: 3485232 Ranar Watsawa : 2020/09/30
Tehran (IQNA) cikar shekaru 42 da sace Imam Musa Sadr Malami mai gwagwarmaya da mamayar yahudawa a kasar Lebanaon.
Lambar Labari: 3485140 Ranar Watsawa : 2020/09/01
Tehran (IQNA) Rauhani ya bayyana cewa, ya kamata kasashe mambobi a kwamitin tsaro su yi aiki da kudiri mai lamba 2231 wanda ya wajabta cire wa Iran takunkumin saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485080 Ranar Watsawa : 2020/08/13
Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071 Ranar Watsawa : 2020/08/10
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063 Ranar Watsawa : 2020/08/07