iqna

IQNA

IQNA - Ayatollah Sistani a yayin da yake bayyana bakin cikinsa dangane da halin da ake ciki a kasar Labanon da zirin Gaza, ya kuma yi kakkausar suka kan gazawar kasashen duniya da cibiyoyinsu wajen hana cin zarafi na zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3492152    Ranar Watsawa : 2024/11/05

Babban sakataren kungiyar Hizbullah:
IQNA - Sabon babban sakataren Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Qassem ya bayyana cewa, kungiyar za ta ci gaba da gwagwarmaya domin dakile makircin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila a yankin.
Lambar Labari: 3492123    Ranar Watsawa : 2024/10/31

IQNA - IQNA - Yayin da ya isa kasar Maroko shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya fuskanci wata gagarumar zanga-zanga saboda goyon bayan da kasarsa ke baiwa yakin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3492118    Ranar Watsawa : 2024/10/30

IQNA -  A daren jiya ne sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi ruwan bama-bamai a wata makarantar da ke dauke da 'yan gudun hijirar Falasdinawa a birnin Gaza, inda suka yi ikirarin cewa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas na amfani da wannan wuri a matsayin cibiyar iko.
Lambar Labari: 3492107    Ranar Watsawa : 2024/10/28

IQNA - Ta hanyar fitar da sanarwar, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi kakkausar suka a kan wuce gona irin Isra’ila a kasar Iran.
Lambar Labari: 3492106    Ranar Watsawa : 2024/10/28

IQNA - Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri da Isra'ila ta dauka kan kasar a baya-bayan nan, kuma ba za ta yi watsi da hakkinta a wannan bangare ba.
Lambar Labari: 3492105    Ranar Watsawa : 2024/10/28

Bangaren Hulda da jama'a na rundunar soji ya sanar da:
IQNA - Rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fitar da sanarwa tare da sanar da cewa: Bayan hare-haren wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawa ta kai a safiyar yau, sojojin kasar biyu sun yi shahada a kokarin kare kasar Iran.
Lambar Labari: 3492095    Ranar Watsawa : 2024/10/26

IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da shahadar Hashem Safiuddin shugaban majalisar zartaswar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta hanyar fitar da sanarwa.
Lambar Labari: 3492084    Ranar Watsawa : 2024/10/24

IQNA - Shugabannin musulmi bakar fata na Amurka sun bukaci baki da musulmi masu kada kuri’a da kada su zabi ‘yar takarar jam’iyyar Democrat, Kamla Harris a zabe mai zuwa.
Lambar Labari: 3492080    Ranar Watsawa : 2024/10/23

IQNA - Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da cikakken goyon bayan jam'iyyun Republican da Democrat na Amurka kan laifukan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a Gaza.
Lambar Labari: 3492041    Ranar Watsawa : 2024/10/16

IQNA - Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan suke yi na cin mutuncin babban malamin addini na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3492014    Ranar Watsawa : 2024/10/10

Sheikh Naeem Qasim:
IQNA - A cikin jawabinsa, Sheikh Naim Qassem mataimakin shahidan Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Harin guguwar Al-Aqsa shi ne mafarin samun sauyi a yankin gabas ta tsakiya ta hanyar kasantuwar da kuma rawar da kungiyar ta taka" Idan da kasashen Yamma ba su goyi bayan Isra'ila ba, da wannan gwamnatin ba za ta ci gaba ba. Amurka ce ke da alaka da mahara a kasarmu.
Lambar Labari: 3492001    Ranar Watsawa : 2024/10/08

Yusuf Nasiru:
IQNA - Haka nan kuma yayin da yake ishara da shirun da malaman musulmi suka yi kan laifukan Isra'ila, shugaban majalisar dokokin kasar Iraki ya ce: Yakin yau ba yaki ne da kafirai da mushrikai ba, a'a yaki ne da munafunci, wanda ya fi yaki da kafirai wahala.
Lambar Labari: 3491999    Ranar Watsawa : 2024/10/07

IQNA - " guguwar Al-Aqsa" a farkon wannan aiki da kuma a watannin bayan da ta bayyana cewa za a iya kayar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila har abada, tare da shawo kan ta, har ma da kawar da wanzuwarta mai girma daga daukacin yankin yammacin Asiya.
Lambar Labari: 3491997    Ranar Watsawa : 2024/10/07

IQNA - Kakakin rundunar yahudawan sahyoniya ya yarda cewa an kashe sojoji takwas na wannan haramtacciyar gwamnati a wani artabu da mayakan Hizbullah masu karfi a kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3491973    Ranar Watsawa : 2024/10/03

IQNA – Za a yi taron jana'izar Sayyid Hassan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a ranar Juma'a.
Lambar Labari: 3491972    Ranar Watsawa : 2024/10/03

IQNA – Bayan kaddamar da harin martani da makamai masu linzami da kasar Iran ta yi a kan haramtacciyar kasar Isra’ila a yammacin jiya Talata, dubun dubatar mutane sun fito a kasashe da dama domin nuna murna da farin cikinsu kan matakin na Iran.
Lambar Labari: 3491968    Ranar Watsawa : 2024/10/02

Gargadin Pezeshkian ga Netanyahu:
IQNA - Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila, shugaban kasar Iran  Masoud Pezeshkian ya yi gargadi da kashedi ga Netanyahu da cewa: ya kamata Netanyahu ya sani cewa Iran bat a neman yaki da kowa, amma ta tsaya tsayin daka wajen fuskantar kowace barazana, kuma wanan abin da aka gani wani bangaren kadan daga karfinmu,  Kada ku shiga rikici da Iran." In ji Pezeshkian.
Lambar Labari: 3491967    Ranar Watsawa : 2024/10/02

IQNA - A martaninsa na farko na rashin kunya game da kisan gillar da aka yi wa Sayyid Hasan HasNasrallah, firaministan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ya bayyana cewa: Har yanzu ba a gama aikin Isra'ila ba, kuma za ta dauki karin matakai nan da kwanaki masu zuwa.
Lambar Labari: 3491949    Ranar Watsawa : 2024/09/29

IQNA - Yayin da yake yin Allah wadai da laifuffukan da gwamnatin sahyoniyawan ke aikatawa a Gaza, firaministan kasar Senegal ya yi kira da a ware wannan gwamnati saniyar ware.
Lambar Labari: 3491798    Ranar Watsawa : 2024/09/02