Tehran (IQNA) A yau dubban iyaye mata na Iran tare da 'ya'yansu ne suka halarci taruka da dama da aka gudanar a fadin kasar, domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da kuma yin Allah wadai da laifukan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aikata.
Lambar Labari: 3490008 Ranar Watsawa : 2023/10/20
Tehran (IQNA) A cikin wannan mako ana ci gaba da gudanar da taruka da gangami a kasashen duniya daban-daban domin nuna goyon baya ga al'ummar falastinu.
Lambar Labari: 3487228 Ranar Watsawa : 2022/04/28
Tehran (IQNA) Hamas ta yaba da matsayin da kasar Malaysia ta bayyana na goyon bayan al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3486457 Ranar Watsawa : 2021/10/21
Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani dangane da kisan babban masanin ilimin nukiliya na kasar Iran.
Lambar Labari: 3485413 Ranar Watsawa : 2020/11/30
Tehran (IQNA) Manyan malaman addinin musulunci fiye da 200 ne suka bada fatawar haramcin kulla hulda da haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3485165 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (IQNA) Jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da munanan hare-hare a yankin Zirin gaza.
Lambar Labari: 3485127 Ranar Watsawa : 2020/08/28
Tehran (IQNA) Fatah ta bukaci falasdinawa su fi zanga-zangar don nuna rashin amincewarsu da shirin mamaye yankin gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484915 Ranar Watsawa : 2020/06/22
Tehran (IQNA)dukkanin kungiyoyin sun jadadda wajabcin ci gaba da gwagwarmayarhar zuwa karshen mamayar kasarsu ta 1948 da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3484800 Ranar Watsawa : 2020/05/15
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun ce ci gaba da kai wa Syria hari da Isra’ila ke yi abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484674 Ranar Watsawa : 2020/04/01
Tehran (IQNA) Jaridar Isra’ila ta bayar da rahoton cewa babbar kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta sanar da dakatar da bincike kan laifukan Isra’ila a yankun Falastinawa.
Lambar Labari: 3484649 Ranar Watsawa : 2020/03/23
Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa Alfakhuri ya fice tare da taimakon Amurka.
Lambar Labari: 3484642 Ranar Watsawa : 2020/03/21
Bangaren kasa da kasa, kotun Isra’ila ta wanke daya daga cikin yahudawan da suka kashe wasu iyalan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484185 Ranar Watsawa : 2019/10/24
Bangaren siyasa, Iran za ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin fuskantar duk wata barazanar tsaro da kawancen Amurka a cikin tekun fasha kan iya haifarwa.
Lambar Labari: 3483928 Ranar Watsawa : 2019/08/09
Bangaren kasa da kasa, firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa matsugunnan yahudawa za su ci gaba da kasance cikin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483903 Ranar Watsawa : 2019/08/01
Netanyahu firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi da’awar cewa Hizbullah ta dakatar da kera makamai saboda ya tona asirin hakan.
Lambar Labari: 3483233 Ranar Watsawa : 2018/12/19
Bangaren kasa da kasa, sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon.
Lambar Labari: 3483195 Ranar Watsawa : 2018/12/08
Bangaren kasa da kasa, Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
Lambar Labari: 3483075 Ranar Watsawa : 2018/10/25
Bangaren kasa da kasa, Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
Lambar Labari: 3483017 Ranar Watsawa : 2018/09/27
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta hana wasu rajin kare hakkokin bil adama shiga Palastine.
Lambar Labari: 3482848 Ranar Watsawa : 2018/07/31
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan majalisar haramtacciyar kasar Isra’ila sun kutsa kai a cikin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482818 Ranar Watsawa : 2018/07/09