iqna

IQNA

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan sanyi.
Lambar Labari: 3483536    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya kunno kai a birnin.
Lambar Labari: 3483532    Ranar Watsawa : 2019/04/08

Babban hafsan sojojin kasar Libiya janar Khalifa Haftar ya sanar da fara kai hare-hare kan Sojojin gwamnatin hadin kan ‘yan kasar ta sama a  Tripoli babban birnin kasar
Lambar Labari: 3483529    Ranar Watsawa : 2019/04/07

A wani bayani da sojan kasar ta Libya suka fitar a yau Laraba, sun bayyana cewa; sun karbi umarni da su nufi yammacin kasar domin yakar ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483524    Ranar Watsawa : 2019/04/06

Bangaren kasa da kasa, Khalid Almushri shugaban majalisar shugabancin kasar Libya ya fita daga kungiyar Ikhwan.
Lambar Labari: 3483333    Ranar Watsawa : 2019/01/27

Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da sattin tare da jikkata wasu dari da hamsin na daban.
Lambar Labari: 3482957    Ranar Watsawa : 2018/09/05

Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482942    Ranar Watsawa : 2018/09/01

Bangaren kasa da kasa, jami'an sojin kasar Libya masu iyayya ga Khalifa Haftar sun rufe wata makarantar 'yan salafiyya a garin Durna.
Lambar Labari: 3482887    Ranar Watsawa : 2018/08/12

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida hudu a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482852    Ranar Watsawa : 2018/08/01

Bangaren kasa da kasa, Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.
Lambar Labari: 3482834    Ranar Watsawa : 2018/07/13

Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiyar horar da mata hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482820    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani dari biyu da ashirin a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.
Lambar Labari: 3482783    Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude babbar gasar kur’ani ta kasa da kasa a binin Nuwakshout na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482747    Ranar Watsawa : 2018/06/11

Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697    Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaren kasa da kasa, An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya.
Lambar Labari: 3482528    Ranar Watsawa : 2018/03/31

Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua  matsayin ‘yan kama karya.
Lambar Labari: 3482375    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bnagaren kasa da kasa, cibiyar Fatima Zahra da ke garin Tubruk na kasar Libya ta shirya gasar hardar kur'ani mai tsarki ta 'yan mata zalla.
Lambar Labari: 3482373    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta mata a kasar Libyada ke gudana a garin Guryan a cikin lardin Jabal Gharbi.
Lambar Labari: 3481817    Ranar Watsawa : 2017/08/20

Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a gidan radion Alkur'ani da ake kira Kimami andalos dake Tripoli babban birnin kasar Libiya.
Lambar Labari: 3481749    Ranar Watsawa : 2017/07/29

Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727    Ranar Watsawa : 2017/07/23