Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun yi tir da Allah wadai da matakin da kotu ta dauka na tababtar da hukuncin hana musulmi shiga Amurka.
Lambar Labari: 3481661 Ranar Watsawa : 2017/07/01
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia a kan sh'anin mulki a cikin kasashen musulmi da kuma yaki da cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3481524 Ranar Watsawa : 2017/05/17
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a birnin Tripoli na kasar Libya ta bayar da umarnin kwace kwafin kur'anai masu dauke da kure.
Lambar Labari: 3481495 Ranar Watsawa : 2017/05/08
Bangaren kasa da kasa, an bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Aujla na kasar Libya.
Lambar Labari: 3481420 Ranar Watsawa : 2017/04/19
Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutanen kasar Yemen da suke zaune a birnin New York na kasar Amurka sun fito kan tituna suna nuna adawa da bakar siyasa irin ta Donald Trump.
Lambar Labari: 3481198 Ranar Watsawa : 2017/02/03
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134 Ranar Watsawa : 2017/01/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro kan yadda ake koyar da hardar kur’ani mai tsarki da kuma karatunsa a kwalejin ilimi ta garin Darj da ke yammacin kasar Libya.
Lambar Labari: 3365121 Ranar Watsawa : 2015/09/19
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar harda da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki a birnin Tubruk na kasar Libya tare da halartar mahardata.
Lambar Labari: 3327736 Ranar Watsawa : 2015/07/13
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wata gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki a garin Zaltain na kasar Libya tare da halartar wasu fitatun makaranta na kasar.
Lambar Labari: 3321653 Ranar Watsawa : 2015/06/30
Bangaren kasa da kasa, Rukayyah Muhammad Al-barshi wata tsohuwa yar shekaru 98 ta shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki a garin Sabha na kasar Libya.
Lambar Labari: 3308177 Ranar Watsawa : 2015/05/26
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka fitoa cikin fushi domin nuna rashin amincewarsu da kone ayoyin kur’ani mai tsarki da wasu mutane da ba a sani ba suka yi a masallacin Zawiyatol Irq da ke garin jalo a gabacin Libya.
Lambar Labari: 2834848 Ranar Watsawa : 2015/02/10
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki akasar Libya da ta hada bangarorin kasar domin kara karfafa makaranta da mahardata.
Lambar Labari: 1445632 Ranar Watsawa : 2014/09/01