iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani bam da aka kai a kan wata kasuwar sayar da kayan rani a garin Barashinar na mabiya mazhabar shi'a a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481164    Ranar Watsawa : 2017/01/23

Bangaren kasa da kasa, Netanyahu na cikin taka tsantsan danagne da tofa albarkacin bakinsa kan abubuwan da ka iya zuwa su dawo dangane da sabuwar siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3481163    Ranar Watsawa : 2017/01/23

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman tattaunawa na farko kan al'adu tsakanin Iran da larabawa a birnin Tehran, tare da halarta masana 85 daga kasashen larabawa daba-daban.
Lambar Labari: 3481162    Ranar Watsawa : 2017/01/23

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta jibge daruruwan jami’an tsaro domin hana gudanar da tarukan mabiya mazhabar shi’a na kasar ke gudanarwa a masalalcin Imam Hussain (AS) a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481160    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman addini na musulmi a duniya ya yi gargadi dangane da duk wani yunkuri na dauke ofoshin jakadancin Amrka daga birnin Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481159    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Majid daya daga cikin manyan limaman musulmi na kasar Amurka, a lokacin da ake ci gaba da bukin ratsuwar Trump a wata majami’ar birnin Washington ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481158    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jaridun kasar Birtaniya sun gyara kuran da suke suke na rubuta labaran karya akan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481157    Ranar Watsawa : 2017/01/21

Bangaren kasa da kasa, wasu mata da suke gudanar da wasanni na motsa jiki a wani wuri da ya kebanci mata kawai sun samu damar hardace kur'ani.
Lambar Labari: 3481156    Ranar Watsawa : 2017/01/21

Bangaren kasa da kasa, Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na arba'in da takwas inda ya gaji nag aba gare shi wanda ya mulki kasar tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3481155    Ranar Watsawa : 2017/01/21

Bangaren kasa da kasa, mai gabatar da wani shirin a tashar DW ya jawo fushin Sheikh Ahmad karima daya daga cikin fitattun malaman cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3481154    Ranar Watsawa : 2017/01/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al’adun mulsunci ta kasashen musulmi ISESCO ta sanar da cewa mataimakiyar babban sakataren kungiyar za ta halarci taron sanar da Mashhad a matsayin birnin al’adun muslunci na 2017.
Lambar Labari: 3481153    Ranar Watsawa : 2017/01/20

Bangaren kasa da kasa, Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3481152    Ranar Watsawa : 2017/01/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke daukar nauyin shirya gasar kur’ani ta kasar Iran za ta shirya gudanar da gasar harda da karatun kur’ani mai tsarki ta nakasassu daga kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3481151    Ranar Watsawa : 2017/01/20

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar Bahrain ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan mutane hudu bisa zarginsu da kisan kai.
Lambar Labari: 3481150    Ranar Watsawa : 2017/01/19

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani kamfe a kasar Australia mai taken kur'ani littafin da ya girgiza duniya wanda musulmin kasar suka kaddamar.
Lambar Labari: 3481149    Ranar Watsawa : 2017/01/19

Bangaren kasa da kasa, a zaman da jami'an kasashen musulmi suka gudanar yau a Malaysia sun cimma matsaya kan matsa lamba akan Myanmar.
Lambar Labari: 3481148    Ranar Watsawa : 2017/01/19

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar a yau 18/1/2017 ya sake bude cibiyar adana kayan tarihi ta birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481147    Ranar Watsawa : 2017/01/18

Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres a cikin wani jawabinsa ya yi ishara da aya ta 13 a cikin surat Hujrat da ke tabbatar da cewa kur’ani yana yin kira zuwa ga zaman lafiya da fahimtar juna atsakanin ‘yan mutane.
Lambar Labari: 3481146    Ranar Watsawa : 2017/01/18

Bangaren kasa da kasa, Zuhair Magzawi wani dan majalisar dokokin kasar Tunisia ya bayyana kisan kan da masarautar Bahrain ta yi a kan mata 3 masu fafutuka da cewa sakamakon ne na yin shiru da duniya ta yi.
Lambar Labari: 3481145    Ranar Watsawa : 2017/01/18

Majiyoyin labarai daga jihar Borno a tarayyar Nigeria sun bayyana cewa wasu boma bomai guda biyu sun tashi a cikin wani masallaci a cikin Jami'an maiduguri a safiyar yau Litinin.
Lambar Labari: 3481140    Ranar Watsawa : 2017/01/16