Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi a harkar muslunci a Najeriya sun ce gwamnatin jahar Kaduna za ta karbi shekh Ibrahim Zakzaky domin yi masa shari'a a jahar.
Lambar Labari: 3481241 Ranar Watsawa : 2017/02/18
Bangaren kasa da kasa, wani mutum mai fasahar zane-zane a kasar Masar ya fitar da wani zane da ke dauke da ayar kur'ani mai tsarki domin fadakarwa.
Lambar Labari: 3481240 Ranar Watsawa : 2017/02/18
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3481239 Ranar Watsawa : 2017/02/17
Bangaren kasa da kasa, wani mai daukar hotuna dan kasar Italiya Masimo Rami da ya ziyarci kasar Iran, ya fitar da wasu hotuna da ya dauka na dadaddun masallatai a kasar Iran.
Lambar Labari: 3481238 Ranar Watsawa : 2017/02/17
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Husain a Karbala ta fitar da wani littafi mai taken sulhu da yaki a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3481237 Ranar Watsawa : 2017/02/17
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin makarantun jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka ta sanar da cewa za ta koyar da addinin muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481236 Ranar Watsawa : 2017/02/16
Bangaren kasa da kasa, an ashirin fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481235 Ranar Watsawa : 2017/02/16
Bangaren kasa da kasa, babban kwamitin kula da harkokin musulmin kasar Amurka ya yi lalae marhabin da murabus din da General Michael Flynn babban mai baiwa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro ya yi.
Lambar Labari: 3481234 Ranar Watsawa : 2017/02/15
Bangaren kasa da kasa, bankunan gwamnatin kasar Aljeriya na shirin fara yin aiki da wasu tsare-tsare na bankin muslunci.
Lambar Labari: 3481233 Ranar Watsawa : 2017/02/15
Bangaren kasa da kasa, an kammala taron kungiyar hadin kan jami’oin kasashen musulmi karo na bakwai a birnin Ribat na kasar Morocco tare da jaddada wajabci kare jami’ar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481232 Ranar Watsawa : 2017/02/15
Bangaren kasa da kasa, Wani dan majalisar dokokin Amurka ya yi kakkausar suka a kan salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta kin musulmi da kuma baki a cikin kasar ta Amurka.
Lambar Labari: 3481231 Ranar Watsawa : 2017/02/14
Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481230 Ranar Watsawa : 2017/02/14
Bangaren kasa da kasa, An ci wani mutum tarar kudi har fan 335 da ke cin zarafin musulmi a kasar Birtaniya ta hanyar yin zane-zanen batunci a bangaye da nufin muzguna wa musulmi.
Lambar Labari: 3481229 Ranar Watsawa : 2017/02/14
Bnagaren kasa da kasa, babban dakin adana kayan tarihi na birnin New York na shirin nuna wasu dadaddun hotunan musulmi da suka rayu a birnin.
Lambar Labari: 3481228 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, wani dan kasar Malaysia mai fama da matsalar shanyewar wasu gabban jiki ya yi nasarar hardace kur’ani mia tsarki.
Lambar Labari: 3481227 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, Nuraddin Muhammadi daya daga cikin jami’an ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa nan ba da jimawa za a fara gyaran makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481226 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, ana ci ci gaba da gudanar da jerin gwano a biranan Amurka domin la’antar Trump daga cikin jahohin har da Carolina ta kudu da Colarado.
Lambar Labari: 3481203 Ranar Watsawa : 2017/02/05
Wata Musulma A Spain:
Bangaren kasa da kasa, Bishri Ibrahimi wata musulma ce da ke zaune a yankin Catalonia a cikin kasar Spain wadda ta bayyana cewa ba za ta iya samun gidan haya cikin cikin sauki ba saboda musulma ce.
Lambar Labari: 3481202 Ranar Watsawa : 2017/02/05
Bangaren kasa da kasa, kwamitin da ke kula da littafai a Masar ya kore korafin da takfiriyawan salafiyya na kasar ke yi kan cewa akwai littafan mazhabar shi’a a wajen baje kolin littafai na kasar.
Lambar Labari: 3481201 Ranar Watsawa : 2017/02/05
Bangaren kasa da kasa, Jami'an Tsaron kasar Myanmar sun kame musulmi 23 bisa tuhumar cewa sun buga wa wasu danginsu waya da suke zaune a wajen kasar.
Lambar Labari: 3481186 Ranar Watsawa : 2017/01/30