Bangaren kasa da kasa, Magajin garin birnin New York na kasar Amurka ya yi kakkausar suka dangane da salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta nuna wariya da kyamar baki 'yan kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481185 Ranar Watsawa : 2017/01/30
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya bayyana cewa zai cire siffar muslunci daga cikin sunana kasar ta Gambia.
Lambar Labari: 3481184 Ranar Watsawa : 2017/01/30
Limamin Juma'a A Nairobi:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Muhammad Sawahilu babban limamamin masallacin Juma'a na birnin Nairobi na kasar Kenya ya kirayi dukkanin musulmin kasar da su shiga cikin zaben kwansu da kwarkwatarsu.
Lambar Labari: 3481183 Ranar Watsawa : 2017/01/29
Bangaren kasa da kasa, mutane suna ta nuna rashin goyn bayan hana muuslmi daga kasha 7 shiga cikin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481182 Ranar Watsawa : 2017/01/29
Bangaren kasa da kasa, Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar swissland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.
Lambar Labari: 3481181 Ranar Watsawa : 2017/01/29
Wani Malami A Masar:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Hassan Aljinani daya daga cikin malaman kasar Masar ya bayyana cewa, Azhar ba ta da hakkin hana a buda ko yada kwafin kur’ani mai launi.
Lambar Labari: 3481180 Ranar Watsawa : 2017/01/28
Bangaren kasa da kasa, gwamnati mai murabus da jami’anta ke gudun hijira sun bullo da sabon makirci na zargin mayakan kungiyar Ansarullah da rusa masallatai.
Lambar Labari: 3481179 Ranar Watsawa : 2017/01/28
Bnagaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka na shirin shigar da kara kan Donald Trump sakamakon matakan da yake dauka na cin zarafinsu da nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3481178 Ranar Watsawa : 2017/01/28
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
Lambar Labari: 3481177 Ranar Watsawa : 2017/01/27
Bangaren kasa da kasa, Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addinin muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
Lambar Labari: 3481176 Ranar Watsawa : 2017/01/27
Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
Lambar Labari: 3481175 Ranar Watsawa : 2017/01/27
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan banga da ake sa ran jami’an tsaron masarautar Bahrain ne sun kai farmaki da bindigogi a kan masu zaman dirshan a kofar gidan Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481173 Ranar Watsawa : 2017/01/26
Bangaren kasa da kasa, dakarun sa-kai na kasar Iraki sun fatattakin ‘yan ta’addan ISIS a yankin Rihaliyyah da ke kusa da birnin Karbala.
Lambar Labari: 3481172 Ranar Watsawa : 2017/01/26
Bangaren kasa da kasa, ayyukan bankin musulunci na ci gaba da bunkasa a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3481171 Ranar Watsawa : 2017/01/26
Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo wanda ya zama daga cikin wadanda aka fi dubuwa a shafukan yanar gizo shi ne wani mahaifi da ke koyar da diyarsa kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481170 Ranar Watsawa : 2017/01/25
Bangaren kasa da kasa, wasu yan kungiyar Boko Haram sun yi nufin kaddamar da wasu hare-hare a cikin birnin Maiduguri na jahar Borno a yau, amma hakan bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3481169 Ranar Watsawa : 2017/01/25
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Amurka ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da matakin da shugaban kasar ke shirin dauka na hana musulmi shiga kasar.
Lambar Labari: 3481168 Ranar Watsawa : 2017/01/25
Bangaren kasa da kasa, a cikin shekara ta 1981 ce babban makarancin kur’ani marigayi Abdulbasit Abdussmad ya je Afirka ta kudu inda ya yi karatum kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481167 Ranar Watsawa : 2017/01/24
Bangaren kasa da kasa, marigayi sheikh Muhammad Mahdi Sharafuddin daya ne daga cikin fitattun makaranta kuma masu begen manzon da iyalan gidansa, babban burinsa shi ne ziyarar Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3481166 Ranar Watsawa : 2017/01/24
Bangaren kasa da kasa, fira ministan kasar Aljeriya ya sanar da cewa sun kafa sabuwar doka dangane da shigo da littafai da kuma kur’anai a kasar.
Lambar Labari: 3481165 Ranar Watsawa : 2017/01/24