iqna

IQNA

bangaladesh
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, akwai bukatar taimakon gagawa ga ‘yan kabilar Rohingya da suke yin hijira zuwa Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481883    Ranar Watsawa : 2017/09/10

Bangaren kasa da kasa, Wasu alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya tafitar sun nuna cewa musulmin Rohingya kimanin dubu 270 ne suka tsere daga kasar Myammar domin yin gudun hijira a kasar Bangaladash.
Lambar Labari: 3481880    Ranar Watsawa : 2017/09/09

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa za a gudanar da wani zaman a kasa da kasa kan batun matsalar da musulmin Rohingya a birnin new York.
Lambar Labari: 3481871    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Bangaladesh ta caflke tare da mika wasu musulmin kabilar Rohingya ga mahukuntan Mayanmar.
Lambar Labari: 3481838    Ranar Watsawa : 2017/08/27

Bangaren kasa da kasa, an zartar da hukuncin kisa a kan jagoran kungiyar Jihad Islami a kasar Bangaladesh bisa zargin bude wa tsohon jakadan Birtaniya a kasar wuta.
Lambar Labari: 3481405    Ranar Watsawa : 2017/04/14

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya fitar da wani rahoto da ke cewa nuni da cewa, ga dukkanin alamu jami'an tsaron gwamnatin Myanmar sun tafka laifukan yaki a kan musulmi 'yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3481199    Ranar Watsawa : 2017/02/04