Mohammad Ali Ansari, yayin da yake yin tsokaci kan ayoyin suratu (Qaf), ya yi nuni da lakabin laifuka guda shida da suka zo a cikin wannan surar kuma suna sanya mutum ya cancanci azaba a wuta.
Lambar Labari: 3487687 Ranar Watsawa : 2022/08/14
TEHRAN(IQNA) An kammala aikin sakar Kyallen Dakin Kaaba kuma a shirye yake don sanya a kan Kaaba tare da cire wanda ya tsufa a ranar daya ga watan Muharram wanda ya yi daidai da 29 ga Yuli, 2022.
Lambar Labari: 3487568 Ranar Watsawa : 2022/07/19
Tehran (IQNA) A karon farko a aikin Hajjin bana, kasar Saudiyya ta shirya wata na’ura mai suna “electric Scooter” domin saukaka zirga-zirgar alhazai tsakanin wurare masu tsarki.
Lambar Labari: 3487530 Ranar Watsawa : 2022/07/11
Tehran (IQNA) Yemen ta zargi rundunar mamayar Saudiyya da kokarin kwace iko da lardin Al-Jawf na kasar Yemen saboda arzikin man fetur a yankin.
Lambar Labari: 3487519 Ranar Watsawa : 2022/07/07
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda 13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495 Ranar Watsawa : 2022/07/02
Tehran (IQNA) Musulman Najeriya sun yi maraba da hukuncin baya bayan nan da kotun kolin kasar ta yanke na tabbatar da ‘yancin sanya hijabi a makarantun Legas.
Lambar Labari: 3487444 Ranar Watsawa : 2022/06/20
Tehran (IQNA) Sanin al'amura da sanin ya kamata a ko da yaushe ana yin la'akari da su, amma abin ban sha'awa shi ne sanin cewa a cikin Alkur'ani an ambaci wasu lamurra a matsayin marasa amfani , har ma da cutarwa, kuma masu neman wadannan mas'aloli an tsawatar.
Lambar Labari: 3487302 Ranar Watsawa : 2022/05/16
Tehran (IQNA) kungiyoyin Hamas da Jihadul Islami sun mayar da martani kan kisan Falastinawa uku da sojojin Isra'ila suka yi a yau Asabar.
Lambar Labari: 3487116 Ranar Watsawa : 2022/04/02
Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637 Ranar Watsawa : 2021/12/03
Tehran (IQNA) Hukumar zaben kasar Iran ta ce an kammala sake kidaya kuriun da aka kada a zaben 'yan majalisa.
Lambar Labari: 3486606 Ranar Watsawa : 2021/11/25
Teharan (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa wargaza kasar Lebanon da syria na daga cikin dalilan kirkiro Daesh.
Lambar Labari: 3486248 Ranar Watsawa : 2021/08/28
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, dole ne mu yi amfani da kafofin yada labarai da na sadarwa wajen kare addinin musulunci daga harin makiya.
Lambar Labari: 3486197 Ranar Watsawa : 2021/08/13
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa tarin makaman da kasar take mallaka da wadanda take kerawa duk an kariyar kai ne.
Lambar Labari: 3486015 Ranar Watsawa : 2021/06/15
Tehran (IQNA) wata cibiyar ayyukan alhairi ta kasar Turkiya ta raba kwafin kur’ani fiye da dubu 700 a wasu kasashen nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3485774 Ranar Watsawa : 2021/03/31
Tehran (IQNA) Ilhan Umar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta bayyana shugaban Amurka Donald Trump a matsayin mutum mai tsananin nuna wariya a tsakanin al’umma.
Lambar Labari: 3485208 Ranar Watsawa : 2020/09/22
Tehran (IQNA) yahudawa sun yi amfani da karfi kan falastinawa masu jerin gwanon lumana.
Lambar Labari: 3485021 Ranar Watsawa : 2020/07/25
Tehran (IQNA) mabiya addinin musulunci a birnin Birmingham na kasar Burtaniya suna kokarin sulhunta tsakanin jama’a masu sabani a birnin.
Lambar Labari: 3484647 Ranar Watsawa : 2020/03/22
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina masallacia arewacin birnin Lanadan na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484023 Ranar Watsawa : 2019/09/06
Babban baje kolin kasa da kasa na kur’ani na ci gaba da gudana inda aka nuna kur'ani daga Tunisia mai shekaru 247.
Lambar Labari: 3483645 Ranar Watsawa : 2019/05/16
Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama ce kan yadda Amurka take yin watsi da dokokin kasa da kasa, tare da yin gaban kanta wajen aiwatar da siyasarta ta ina da yaki a duniya.
Lambar Labari: 3482588 Ranar Watsawa : 2018/04/20