Bangaren kasa da kasa, cibiyar wakafi ta Mehr a lardin Quniya a kasar Turkiya za ta raba kwafin kur’ani dubu 21 da 500 akasashe 15 na Afirka.
Lambar Labari: 3482043 Ranar Watsawa : 2017/10/27
Bangaren kasa da kasa, masoyan iyalan gidan manzon Allah sun halarci taron tunawa da zagayowar lokacin haihiwar Imam Ridha (AS) A Tanzania.
Lambar Labari: 3481759 Ranar Watsawa : 2017/08/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar masu ra’ayin socialists za su gudanar da wani taron nuna goyon baya ga al’ummar Palastine a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481587 Ranar Watsawa : 2017/06/06
Bangaren kasa da kasa, bankin muslunci nan a Alrayyan na kasar Birtaniya ya bayyana cewa zai yi aiki tare cibiyoyin da ke gudanar da ayyukan alkhari da ke London da wasu biranan kasar.
Lambar Labari: 3481249 Ranar Watsawa : 2017/02/20
Bangaren kasa da kasa, yan bindiga mabiya addinin kirista a jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sake kaddamar da hari kan musulmin kasar tare da kashe mutane 10.
Lambar Labari: 3350580 Ranar Watsawa : 2015/08/23
Bangaren kasa da kasa, saboda hare-haren ta’addanci kan muslmin Afirka ta tsakiya da ‘yan bindiga na Anti-Balaka ke kaiwa kansu suna tserewa zuwa wasu kasashe lamarin kan tilasta su a wasu lokuta domin barin addininsu.
Lambar Labari: 3337642 Ranar Watsawa : 2015/08/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu tare da halartar makaranta daga Masar, Sudan, Iraki da kuma Malayzia.
Lambar Labari: 3328727 Ranar Watsawa : 2015/07/15
Bnagaren kasa da kasa, jaridar The Guardian ta kasar Birtaniya ta ce kungiyar Boko Haram a Najeriya ta sanar da hadewa da kungiyar ta’addanci ta Daesh.
Lambar Labari: 2956496 Ranar Watsawa : 2015/03/09
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar malaman addinin musulunci a kasar Afirka ta kudu ya bayyana cewa babbar manufar kafa kungiyar 'yan ta'addan Daesh ita ce kawar da hankulan al'ummomin duniya daga barnar da Isra'ila take tafkawa.
Lambar Labari: 1457588 Ranar Watsawa : 2014/10/06
Bangaren kasa da kasa, a wani sabon salo a kasashe musulmi bayan kisan da ake yi musu da wuka da bindigogi da adduna a jamhuriyar Afirka ta tsakiya an gano cewa a halin yanzu ana saka guba a cikin abincin da suke ci.
Lambar Labari: 1392670 Ranar Watsawa : 2014/04/09
Bangaren kasa da kasa, an nada wakili na musamman na kungiyar kasashen musulmi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya a da nufin samun fahimtar juna da kuma dakushe yunkurin kawar da musulmi da ake yi a kasar.
Lambar Labari: 1384483 Ranar Watsawa : 2014/03/08
Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga al'ummar jamhuriyar Afirka ta tsakiya sakamakon kisan kiyashin da mabiya addinin kirista suke yi a kansu.
Lambar Labari: 1379467 Ranar Watsawa : 2014/02/24
Bangaren kasa da kasa, an bayyana kisan gillar da ake yi wa musulmi a kasar Afirka ta tsakiya da cewa sakamako ne na nuna halin ko in kula da kasashen duniya suke yi kan batun, wanda hakan ya karfafa mabiya addinin kirista masu tsaurin ra'ayi wajen ci gaba da aikata wannan mummunan aiki.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa
Lambar Labari: 1379465 Ranar Watsawa : 2014/02/24
Bangaren kasa da kasa, malaman addinin muslunci daga kasashen nahiyar Afirka na ta kokarin ganin an kawo karshen kisan kiyashin da masu dauke da makamaio na mabiya addinin kirista suke yi wa mabiya addinin muslunci a kasar babu kakkuatawa.
Lambar Labari: 1376965 Ranar Watsawa : 2014/02/18