Bangaren kasa da kasa, duk da irin barazanar da yan ta’addan suke yi wa masu gudanar ziyarar Iam Hadi (AS) a ranar shadarsa hakan bai hana masu ziyarar tafiya a kasa ba zuwa Samirra.
Lambar Labari: 3199226 Ranar Watsawa : 2015/04/23
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan malaman addinin muslunci a kasar Irak i Ayatollah Sayyid Muhammad said Hakim ya bayyana cewa babban dalilin dakile bazuwar 'yan ta'addan daesh a Irak i da Syria tawassuli da ahlul bait (AS) ne.
Lambar Labari: 2625591 Ranar Watsawa : 2014/12/24
Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan daesh da aka fi sani da ISIS suna ci gaba da rusa wurare na ibadar musuli da suka hada da sunnah da shi'a a kasar Irak i musamman wurare da suka kwace iko da su.
Lambar Labari: 2612428 Ranar Watsawa : 2014/11/27
Bangaren kasa da kasa, an tattauna batun yadda za a gudanar da taruukan arba’in kamar yadda aka saba a kasar Irak i tsakanin shugaban majalisar koli ta musulunci a Irak i Sayyid Ammar Hakim da kuma jakadan Iran a kasar ta Irak i Hassan Danayifar.
Lambar Labari: 1475461 Ranar Watsawa : 2014/11/20
Bangaren kasa da kasa 'yan ta'addan ISIS sun tarwatsa wasu motoci biyu da suka shakare da bama-bamai a yau a garin Kazimiyyah na kasar Irak i, inda suka kashe fararen hula 48 tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 1437544 Ranar Watsawa : 2014/08/09
Bangaren kasa da kasa, a cikin 'yan makonnin abubuwa da dama sun faru a Irak i masu ban takaici daga bangaren 'yan ta'adda na kungiyar takfiriyya wanda hakan ya san al'ummomin duniya yin Allawadai da abin da suka yi.
Lambar Labari: 1433626 Ranar Watsawa : 2014/07/26