iqna

IQNA

Bangaren kasa da gasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na shirin gudanar da wata gasa ta kur’ani da hadisi a cikin wannan mako da nufin kara yada al’and larabawa.
Lambar Labari: 3382525    Ranar Watsawa : 2015/10/06

Bangaren kasa da kasa, Tsivi Mazal tsohon jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar masar ya bayyana jin dadinsa matuka dangane da cire ayoyin kur'ani masu magana kan Jihadi da Abdulfattah Sisi ya yi a tsarin karatun kasar.
Lambar Labari: 3194133    Ranar Watsawa : 2015/04/22

Bangaren kasa da kasa, an bude wani sabon matsugunnin yahudawan sahyuniya a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3086279    Ranar Watsawa : 2015/04/04

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na shirin gina wasu matsugunnan yaudawa guda 2200 a cikin yankunan palastinawa tare da rushe musu gidaje 30 a yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3075815    Ranar Watsawa : 2015/04/01

Bangaren kasa da kasa, an bayyana salon mulkin da haramatcciyar kasar Isra'ila take yi kan al'ummar palastinu da cewa ya yi kama da irin salon mulkin da aka yi a kasar Afirka ta kudu na nuna wariya ga bakaken fata a lokutan baya.
Lambar Labari: 1444084    Ranar Watsawa : 2014/08/28