iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan masarautar kama karya ta kasa Bahrain sun dauki mataki hana hana gudanar da duk wani taro mai alaka da Ashura.
Lambar Labari: 3481912    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, shafukan yanar izo na kungiyoyin musulmi 42 a kasar Aurka suka kalubalaci shugaan kasar Donald Trump kan dokarsa ta nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3481911    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, yahudawa kimanin dubu uku ne suka kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim da ke garin Alhalil a Palastinu tare da keta alfarmar wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 3481910    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty International ta nuna wasu daga cikin hotunan da aka dauka ta hanyar tauraron dana dam dangane da halin da musulmin Myanmar suke ciki.
Lambar Labari: 3481909    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun taimaka ma jama'ar da ambaliyar ruwa ta yi wa barna bayan tsugunnar da su a masallacin Ansari a garin Liverty a jahar Florida.
Lambar Labari: 3481908    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Wilder Ya Bukaci:
Bangaren kasa da kasa, Geert Widers shugaban jami'aiyyar masu ra'ayin 'yan mazana jiya Holland ya bukaci da acire addinin muslunci daga cikin addinai masu 'yanci a kasar.
Lambar Labari: 3481906    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar bagaladesh sun bayar da damar raba dukkanin kayan taimako da Iran ta aike ga al’ummar Rohingya da ke gudun hijira.
Lambar Labari: 3481905    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da manyan kasashe to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3481904    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Larijani A Ganawa Da Takwaransa Na Belgium:
Bangaren siyasa, Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Yaki da ta'adda da nufin kawo karshensa yana bukatar samun hadin kan kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481903    Ranar Watsawa : 2017/09/16

Sayyid Ahmad Khatami:
Bangaren siyasa, Limamin da ya jagrancin sallar juma'ar birnin tehran ya ce kisan da aka yiwa al'ummar musulmi a kasar Mymmar babbar masifa ce wacce kuma ke bayan wannan ta'addanci gwamnatin haramcecciyar kasar yahudawa ce.
Lambar Labari: 3481902    Ranar Watsawa : 2017/09/16

Bangaren kasa da kasa, an raba kayan agai da Iran ta aike zuwa kasar Bangaladesh domin raba su ga ‘yan gudun hijira na Rohingya da ke zaune a kasar.
Lambar Labari: 3481901    Ranar Watsawa : 2017/09/16

Bangaren kasa da kasa, Radio Sautul arabi an gudanar da taron tunawa da babban malamin addinin kuma makarancin kur'ani mai tsarki Sheikh Mahmud Khalil Husri a radiyon kur'ani na Masar.
Lambar Labari: 3481900    Ranar Watsawa : 2017/09/16

Bangaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sanda na birnin London sun ce tarwatsewar wasu ababe a cikin tashar jirgin kasa da ke birnin harin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3481899    Ranar Watsawa : 2017/09/15

Bangaren kasa da kasa, hukumar NICEF ta bayar da rahoton cewa, tana bukatar kudade kimanin dala miliyan 7.3 domin samar da tsaftataccen ruwan shag a kanaan yaran Myanmar daaka tsugunnar.
Lambar Labari: 3481898    Ranar Watsawa : 2017/09/15

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren kungiyar Hizbullah ya gana da Ayatollah Nuri Hamedani a ziyarar da ya kai Lebanon.
Lambar Labari: 3481897    Ranar Watsawa : 2017/09/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka taki yin Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481896    Ranar Watsawa : 2017/09/14

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mata da suka samu labar yabo ta zaman lafiya ta nobel sun rubuta wasika zuwa ga shugabar gwamnatin Myanmar suna Allah wadai da matakin da ta dauka kan kisan msuulmi.
Lambar Labari: 3481895    Ranar Watsawa : 2017/09/14

Bangaren kasa da kasa, akalla mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481893    Ranar Watsawa : 2017/09/14

Jakadan Rohingya A Masar:
Bangaren kas ada kasa, jakadan msuulmin Rohingya akasar Masar ya bayayna cewa, firayi ministan kasar Myanmar it ace Hitler a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3481892    Ranar Watsawa : 2017/09/13

Bangaren kasa da kasa, Halima Yakubu musulma 'yar asalin Malaye ta zama shugabar kasa a Singapore.
Lambar Labari: 3481891    Ranar Watsawa : 2017/09/13