IQNA – Ramzan Mushahara Bafalasdine dan shekara 49 da haihuwa ya wallafa littafi mai suna “Alkur’ani don haddace”.
Lambar Labari: 3493206 Ranar Watsawa : 2025/05/05
IQNA - Wani yaro dan shekara takwas dan kasar Bangladesh ya samu nasarar haddar kur’ani mai tsarki gaba daya cikin watanni takwas.
Lambar Labari: 3492297 Ranar Watsawa : 2024/11/30
IQNA - A jiya ne aka fara gudanar da gasar hardar kur'ani ta kasa karo na 8, tare da halartar malamai 250 daga larduna daban-daban na kasar Iraki a Karbala.
Lambar Labari: 3491592 Ranar Watsawa : 2024/07/28
IQNA - A ranar Talata 19 ga watan Yuli ne za a gudanar da gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha biyu, tare da halartar wakilan kasashe 62 a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3491472 Ranar Watsawa : 2024/07/07
IQNA - Hukumar kula da ilimin kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta sanar da cewa kasar Morocco ce tafi kowacce kasa yawan masu haddar kur'ani a kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3491431 Ranar Watsawa : 2024/06/30
IQNA - A jiya ne aka fara gudanar da gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha biyu a birnin Benghazi.
Lambar Labari: 3491136 Ranar Watsawa : 2024/05/12
Alkahira (IQNA) Sheikh Shoghi Abdul Ati Nasr wanda ya fi kowa karatun kur'ani mai tsarki a lardin Kafr al-Sheikh na kasar Masar ya rasu yana da shekaru 90 a duniya bayan ya shafe shekaru 80 yana hidimar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490404 Ranar Watsawa : 2024/01/01
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin kur'ani ta Masar da ta gabatar da rahoto kan ayyukan kur'ani na wannan ma'aikatar a shekarar 2023, ta bayyana kafa da'irar kur'ani fiye da dubu 219 da da'irar haddar kur'ani 102,000 a bana, da kuma gudanar da gasa da dama, daga cikin muhimman ayyukan kur'ani. ayyukan wannan ma'aikatar.
Lambar Labari: 3490380 Ranar Watsawa : 2023/12/29
Dubai (IQNA) A ranar 22 ga watan Satumba ne aka bayyana sunayen wadanda suka lashe gasar haddar kur’ani ta kasa da kasa karo na 7 na “Sheikha Fatima bint Mubarak” a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, kuma wakiliyar kasar Jordan ta samu matsayi na daya.
Lambar Labari: 3489861 Ranar Watsawa : 2023/09/23
Tehran (IQNA) An fara gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasar Libya karo na 10 a birnin Benghazi tare da halartar wakilai daga kasashe 40.
Lambar Labari: 3487419 Ranar Watsawa : 2022/06/14
Tehran (IQNA) an kaddamar da wata hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486578 Ranar Watsawa : 2021/11/18
Tehran (IQNA) Abdulrahman Adzar matashi ne dan kasar Morocco da yake da burin ganin ya kamala hardar kur’ani baki daya
Lambar Labari: 3485747 Ranar Watsawa : 2021/03/16
Tehran (IQNA) Umar Makki dan shekaru 6 a duniya shi ne mafi karancin shekaru a kungiyar makaranta da mahardata ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3485467 Ranar Watsawa : 2020/12/17
Tehran (IQNA) an girmama yarinya mafi karancin shekaru a kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3485286 Ranar Watsawa : 2020/10/18
Tehran (IQNA) Samra’a Muhammad Zafer Al’umairi Al-shuhari toshuwa ce ‘yar shekaru 98 da ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484791 Ranar Watsawa : 2020/05/13
Tehran (IQNA) cibiyar kula da harkokin kur’ani ta kasar Kuwait ta sanar da wani shiri na hardar kur’ani kyauta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484652 Ranar Watsawa : 2020/03/24
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
Lambar Labari: 3483955 Ranar Watsawa : 2019/08/16
Bangaren kasa da kasa, Misam Yahya Muhammad 'yar shekaru 6 ita ce yarinya mafi karancin shekaru da ta hardae kur'ani a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483775 Ranar Watsawa : 2019/06/26
Bangaren kasa da kasa, an gina makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar.
Lambar Labari: 3482844 Ranar Watsawa : 2018/07/26
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shirin bayar da horo ga yara na kan hardar kur’ani a lardin Jiza na Masar.
Lambar Labari: 3482827 Ranar Watsawa : 2018/07/12