Tehran (IQNA) Wata jaridar kasar Labanon ta bayar da rahoto kan bukatar Amurka na tuntubar kungiyar Hizbullah kan harkokin cikin gidan kasar.
Lambar Labari: 3486838 Ranar Watsawa : 2022/01/18
Tehran (IQNA) Iran ta mayar da martani dangane da rahoton da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya fitar kan batun kare hakkin bil adama.
Lambar Labari: 3486698 Ranar Watsawa : 2021/12/18
Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce wadanda suke da hannu a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Juma'a a Lardin Kunduz za su fuskanci hukunci mai tsanani.
Lambar Labari: 3486406 Ranar Watsawa : 2021/10/09
Tehran (IQNA) kungiyar ta sanar da ragargaza wani sansanin 'yan ta'adda na Daesh a birnin kabul.
Lambar Labari: 3486386 Ranar Watsawa : 2021/10/04
Tehran (IQNA) Dakarun ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon sun sake jaddada mubaya’arsu ga shugaban ƙungiyar Sayyid Hasan Nasrallah.
Lambar Labari: 3486183 Ranar Watsawa : 2021/08/09
Tehran (IQNA) mayakan kungiyar Hezbollah sun sanar da kakkabo wani jirgin leken asirin Isra’ila da ya shiga cikin Lebanon daga kudancin kasar.
Lambar Labari: 3485614 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta zargi Amurka da yin shigar shigula a cikin harkokin kasar Lebanon na cikin gida.
Lambar Labari: 3485345 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) duniyar musulmi na ci gaba nuna fushi da kuma tofin Allah tsine ga shugaban kasar Faransa kan goyon bayan da ya nuna ga cin zarafin manzo.
Lambar Labari: 3485325 Ranar Watsawa : 2020/10/31
Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324 Ranar Watsawa : 2020/10/31
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa na ci gaba da fuskantar martani n al’ummar musulmi kan batunci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485313 Ranar Watsawa : 2020/10/28
Tehran (IQNA)n kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa harbe-harben da aka ji daga bangaren makiya ne.
Lambar Labari: 3485028 Ranar Watsawa : 2020/07/27
Tehran (IQNA) Sayyid Nasrullah ya bayyana cewa suna da martani mai hatsari da za su mayar matukar aka nemi jefa Lebanon cikin rashin abinci.
Lambar Labari: 3484903 Ranar Watsawa : 2020/06/17
Tehran (IQNA) Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani kan shirin Isra’ila na mamaye wasu yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484747 Ranar Watsawa : 2020/04/26
Tehran (IQNA) falastinawa 'yan gwagwarmaya sun sanar da mayar da martani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3484556 Ranar Watsawa : 2020/02/24
Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394 Ranar Watsawa : 2020/01/08
Kakakin ma'aikatar harakokin kasashen wajen Iran ya sanar da cewa kwamitin hadin gwiwa na kasashen da suka sanya hannu kan yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran zai gudanar da taronsa a birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3483755 Ranar Watsawa : 2019/06/20
Bangaren kasa da kasa, Minista mai kula da harkokin addinin a kasar Masar ya mayar da kakkausar martani a kan masu danganta ayyukan ta'addanci da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481613 Ranar Watsawa : 2017/06/15