Bangaren kasa da kasa, bisa ga al'ada ta tsawon shekaru kimanin 20 ana gudanar da taron idin karamar salla a cikin fadar white house amma wannan gwamnatin Amurka ta kawo karshen wannan al'ada.
Lambar Labari: 3481643 Ranar Watsawa : 2017/06/25
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia a kan sh'anin mulki a cikin kasashen musulmi da kuma yaki da cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3481524 Ranar Watsawa : 2017/05/17
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanr da wani taro karkashin kungiyar NHRC wanda ya shafi kare hakkin bil adama a mahangar kur’ani mai tsarki da addinin muslunci a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3481410 Ranar Watsawa : 2017/04/15
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kyallen da ake shirin saka shi a kan dakin Ka’abah a taron baje kolin littafai na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3481373 Ranar Watsawa : 2017/04/03
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wata gobara da ta tashia cikin masallacin Abdulrahman a yankin Almuddah da ke cikin gundumar Benzurt kur'anai 111 suka kone.
Lambar Labari: 3481225 Ranar Watsawa : 2017/02/12
Bangaren kasa da kasa, Zuhair Magzawi wani dan majalisar dokokin kasar Tunisia ya bayyana kisan kan da masarautar Bahrain ta yi a kan mata 3 masu fafutuka da cewa sakamakon ne na yin shiru da duniya ta yi.
Lambar Labari: 3481145 Ranar Watsawa : 2017/01/18
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani babban taro na kasa da kasa kan jihadi da sufanci a kasar Tunisia tare da hadin gwaiwa da jamhuriyar muslunci ta Iran.
Lambar Labari: 3480917 Ranar Watsawa : 2016/11/07
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro wanda ya shafi yada al’adun muslunci a mahangar mayna malamai wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Tunis.
Lambar Labari: 3480729 Ranar Watsawa : 2016/08/20
Bangaren kasa da kasa, Usman Battikh minister mai kula da harkokin addinin muslunci a kasar Tunisia ya bayyana cewa tsatsauran ra’ayin addini yana bata snan muslunci a idon duniya.
Lambar Labari: 3460939 Ranar Watsawa : 2015/12/07
Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kai harin kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3457201 Ranar Watsawa : 2015/11/25
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida akasar Tunisia ta sanar da kame wasu mata 7 ‘yan ta’addan Daesh.
Lambar Labari: 3454434 Ranar Watsawa : 2015/11/18
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Tunisia ta kudiri aniyar rufe masallatai kimanin 80 a fadin kasar domin shiga fada da ta’addanci a kasar.
Lambar Labari: 3320207 Ranar Watsawa : 2015/06/27
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Tunisia tare da halartar makaranta da mahardata 1800.
Lambar Labari: 3311460 Ranar Watsawa : 2015/06/06
Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutane sun gunar da gangami a kasar Tunisia domin nuna rashin jin dadinsu dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kan kisan musulmin Amurka.
Lambar Labari: 2858522 Ranar Watsawa : 2015/02/16