masallaci - Shafi 16

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka bude bababn masallacin Azahar da ke cikin babban ginin cibiyar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483834   Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, a yau Juma’a aka bude masallaci na farko a babban birnin Athen na kasar Girka
Lambar Labari: 3483719   Ranar Watsawa : 2019/06/07

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar New Zealand ba su amince ad shirya wani fim da zai nuna yadda aka kai hari kan masallacinsu ba.
Lambar Labari: 3483648   Ranar Watsawa : 2019/05/17

Bangaren kasa da kasa, an gina masallaci a wani babban wurin shakatawa a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483180   Ranar Watsawa : 2018/12/04

Bangaren kasa da kasa da kasa, an gudanar da gyaran masallacin tarihi na kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483071   Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, za a gudana da aikin gyaran masallacin tarihi na  Jinin na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483052   Ranar Watsawa : 2018/10/18

Bangaren kasa da kasa, Wasu mahara sun kai farmaki cikin wani Masallaci a shiyar kudu maso yammacin kasar Afrika ta Kudu, inda suka kashe mutane biyu.
Lambar Labari: 3482758   Ranar Watsawa : 2018/06/14

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallacinsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355   Ranar Watsawa : 2018/02/01

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Malta na jiran samun izini daga gwamnatin kasar domin gina masallacin da za su rika yin salla.
Lambar Labari: 3482309   Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
Lambar Labari: 3482308   Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, ginin masallaci mai tulluwa 99 ya ja hankulan jama'a matuka  akasar Australia yayin da Angelo Candalepas wanda tsara ginin masallacin ya nuna farin cikinsa.
Lambar Labari: 3482262   Ranar Watsawa : 2018/01/02

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda kiristoci masu dauke da makamai sun afkla kan wani masallacia yankin Kimbi na Afirka ta tsakiya inda suka kasha masallata 25 a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3482000   Ranar Watsawa : 2017/10/14

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845   Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi jimawa a kasar Girka a yankin Agurai da ke gefen birnin Athen fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481806   Ranar Watsawa : 2017/08/17

Bangaren kasa da kasa, bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481738   Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727   Ranar Watsawa : 2017/07/23

Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
Lambar Labari: 3481722   Ranar Watsawa : 2017/07/21

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Omaha na kasar Amurka sun bude kofofin masallacinsu ga sauran mabiya addinai da suke son ziyartar wurin domin ganewa idanunsu.
Lambar Labari: 3481685   Ranar Watsawa : 2017/07/09

Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallacin Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598   Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kawsa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan ISIS ta bude wani masallaci a asirce a gabashin birnin Istanbul na Turkiya domin hada ‘yan kungiyar wuri guda a Turkiya.
Lambar Labari: 3481575   Ranar Watsawa : 2017/06/02