Bangaren kasa da kasa, za a gudana da aikin gyaran masallaci n tarihi na Jinin na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483052 Ranar Watsawa : 2018/10/18
Bangaren kasa da kasa, Wasu mahara sun kai farmaki cikin wani Masallaci a shiyar kudu maso yammacin kasar Afrika ta Kudu, inda suka kashe mutane biyu.
Lambar Labari: 3482758 Ranar Watsawa : 2018/06/14
Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallaci nsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Malta na jiran samun izini daga gwamnatin kasar domin gina masallaci n da za su rika yin salla.
Lambar Labari: 3482309 Ranar Watsawa : 2018/01/18
Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
Lambar Labari: 3482308 Ranar Watsawa : 2018/01/17
Bangaren kasa da kasa, ginin masallaci mai tulluwa 99 ya ja hankulan jama'a matuka akasar Australia yayin da Angelo Candalepas wanda tsara ginin masallaci n ya nuna farin cikinsa.
Lambar Labari: 3482262 Ranar Watsawa : 2018/01/02
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda kiristoci masu dauke da makamai sun afkla kan wani masallaci a yankin Kimbi na Afirka ta tsakiya inda suka kasha masallata 25 a cikin masallaci .
Lambar Labari: 3482000 Ranar Watsawa : 2017/10/14
Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci .
Lambar Labari: 3481845 Ranar Watsawa : 2017/08/29
Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi jimawa a kasar Girka a yankin Agurai da ke gefen birnin Athen fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481806 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, bangaren da ke sa ido kan kyamar musulmi a cikin kasashen nahiyar turai da ke karkashin kulawar cibiyar Azhar ya yi Allawadai da kan keta alfarmar wani masallaci na musulmi a gabashin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3481738 Ranar Watsawa : 2017/07/26
Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallaci n kudus.
Lambar Labari: 3481722 Ranar Watsawa : 2017/07/21
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Omaha na kasar Amurka sun bude kofofin masallaci nsu ga sauran mabiya addinai da suke son ziyartar wurin domin ganewa idanunsu.
Lambar Labari: 3481685 Ranar Watsawa : 2017/07/09
Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallaci n Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598 Ranar Watsawa : 2017/06/10
Bangaren kawsa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan ISIS ta bude wani masallaci a asirce a gabashin birnin Istanbul na Turkiya domin hada ‘yan kungiyar wuri guda a Turkiya.
Lambar Labari: 3481575 Ranar Watsawa : 2017/06/02
Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi a birnin Nairobi na kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da wani shirin gwamnati na rusa wani masallaci .
Lambar Labari: 3481387 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Bangaren kasa da kasa, wani yarondalibin makaranta musulmi a garin Saint John da ke Canada ya gayyaci firayi ministan kasar zuwa masallaci .
Lambar Labari: 3481382 Ranar Watsawa : 2017/04/06
Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar addinin muslunci sun kai hari kan wani masallaci a birnin Colorado inda suka karya tagogin masallaci n.
Lambar Labari: 3481352 Ranar Watsawa : 2017/03/27
Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar musulmi a kasar Jamus sun kafa sakandami a wani wuri da ake shirin gina masallaci a garin Erfurt na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481325 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Amurka sun kaddamar da wasu hare-hare a kan wani masallaci da ke a wani kauye da cikin gundumar Aleppo, inda suka kashe mutane 42 tare da jikkata wasu fiye da dari daya.
Lambar Labari: 3481322 Ranar Watsawa : 2017/03/17