iqna

IQNA

Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallaci n Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallaci n mai alfarma.
Lambar Labari: 3485000    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) Rajab tayyib Erdogan ya amince da matakin da kotu da ta dauka na yanke hukuncin da ya bayar da damar a mayar da gizin Hagia Sophia zuwa masallaci .
Lambar Labari: 3484972    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) fiye da musulmi dubu 20 ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallaci n Aqsa a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3484932    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) Ggwamnatin kasarPakistan yi Allawadai da gina wurin bautar Hindus a masallaci n musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484844    Ranar Watsawa : 2020/05/28

Shugaba Rauhani:
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, Iran za ta ci gaba da kasancewa tare da al’ummar Falastinu har sai sun samu hakkokinsu da aka haramta musu a kasarsu.
Lambar Labari: 3484817    Ranar Watsawa : 2020/05/20

Tehran(IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun tona masallaci a garin Al’ara’ish na Morocco da sunan neman taska.
Lambar Labari: 3484744    Ranar Watsawa : 2020/04/25

Tehran (IQNA) mujallar News Week ta kasar Amurka ta kawo bayani kan mahangar annabin musulunci (SAW) kan wajabcin tsafta da kuma wajacin kare kai daga kamuwa da cututtuka.
Lambar Labari: 3484646    Ranar Watsawa : 2020/03/22

Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330    Ranar Watsawa : 2019/12/18

Shugaban kasar Faransa ya yi Allawadai da harin da aka kai kan wani masallaci a kasar Farasa.
Lambar Labari: 3484202    Ranar Watsawa : 2019/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kai hari kan wani masallaci a birnin Bayn da ke yammacin kasar Faransa.
Lambar Labari: 3484199    Ranar Watsawa : 2019/10/28

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma a yammacin nahiyar Afrika a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3484095    Ranar Watsawa : 2019/09/28

Bangaren kasa da kasa,a n zabi msallacin Birmingham a matsayin masallaci n da yafi kowane masallaci a  Ingila a shekarar bara.
Lambar Labari: 3484041    Ranar Watsawa : 2019/09/11

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma anahiyar turai baki daya agarin Chali na Cechniya.
Lambar Labari: 3483978    Ranar Watsawa : 2019/08/23

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun rufe wata cibiyar muslucni bisa zarginta da alaka da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483859    Ranar Watsawa : 2019/07/20

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka bude bababn masallaci n Azahar da ke cikin babban ginin cibiyar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483834    Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, a yau Juma’a aka bude masallaci na farko a babban birnin Athen na kasar Girka
Lambar Labari: 3483719    Ranar Watsawa : 2019/06/07

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar New Zealand ba su amince ad shirya wani fim da zai nuna yadda aka kai hari kan masallaci nsu ba.
Lambar Labari: 3483648    Ranar Watsawa : 2019/05/17

Bangaren kasa da kasa, an gina masallaci a wani babban wurin shakatawa a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483180    Ranar Watsawa : 2018/12/04

Bangaren kasa da kasa da kasa, an gudanar da gyaran masallaci n tarihi na kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483071    Ranar Watsawa : 2018/10/24