Bnagaren kasa da kasa, musulmi mazauna birnin Cambridge na kasar Birtaniya suna shirin gina wani masallaci mafi tsada a birnin baki daya.
Lambar Labari: 3480904 Ranar Watsawa : 2016/11/03
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin adawa da musulunci a kasar Jamus sun kai farmaki kan wani masallaci a garin Ham na kasar.
Lambar Labari: 3480830 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828 Ranar Watsawa : 2016/10/05
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun jefa naman alade a kan masallaci n Rahman da ke yankin Samars town a cikin birnin Landan na kasar Birytaniya.
Lambar Labari: 3480827 Ranar Watsawa : 2016/10/05
Bangaren kasa da kasa, za a gina wani sabon masallaci a yankin Welta da ke yammacin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3480740 Ranar Watsawa : 2016/08/24