iqna

IQNA

tallafi
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da fara aiwatar da aikin share fage, gyara da kuma kula da masallatai a fadin kasar da nufin tarbar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490727    Ranar Watsawa : 2024/02/29

Tare da halartar wakiliyar Iran;
IQNA - A gobe ne za a gudanar da bikin bude gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 18 a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3490648    Ranar Watsawa : 2024/02/16

Tehran (IQNA) A ranar Asabar 30 ga watan Disamba ne za a fara matakin share fagen gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 40 na kasar Iran, kuma za a ci gaba da gudanar da gasar har na tsawon kwanaki uku.
Lambar Labari: 3490365    Ranar Watsawa : 2023/12/26

Quds (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka bi ta shingen binciken ababan hawa zuwa Masallacin Al-Aqsa domin halartar bukukuwan da aka gudanar na Maulidin Manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489898    Ranar Watsawa : 2023/09/30

Riyad (IQNA) Bacin ran Saudiyya na rashin daukar matakin gaggawa na tunkarar kona kur'ani mai tsarki, Turkiyya ta jaddada bukatar mayar da martani mai tsari daga kasashen musulmi, Sakatare Janar Asaib Ahl al-Haq ya jaddada muhimmancin fallasa nakasassu na yammacin duniya ta hanyar cin mutuncin al'amura masu tsarki na daga cikin martani na baya-bayan nan game da wulakanta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489524    Ranar Watsawa : 2023/07/23

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, ya bayyana cewa Hukumar Ba da Agaji da Samar da ayyukan yi ga Falasdinawa ‘yan gudun hijira (UNRWA) na gab da durkushewar kudi, ya kira kasashen da ke daukar nauyin wannan hukuma da su cika hakkinsu.
Lambar Labari: 3489248    Ranar Watsawa : 2023/06/03

Teharan (IQNA) Musulmi a birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya, sun kaddamar da wani shiri na taimakon mabukata tare da raba kayan abinci ga mabukata.
Lambar Labari: 3488862    Ranar Watsawa : 2023/03/25

Tehran (IQNA) Ministan Awka na kasar Masar ya sanar da zaben Mustafa Muhammad Mustafa Abdallah Abul Umayim, limamin majami'a kuma shugaban sashin wa'azi na kafr al-Sheikh, a matsayin babban malamin kur'ani na shekara ta 2022 a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488220    Ranar Watsawa : 2022/11/23

Tehran (IQNA) An buga kwafin kur’ani mai tsarki da aka dakatar da buga shi a kasar Libya bayan shekaru sama da 30, an kuma mika shi ga firaministan gwamnatin hadin kan kasa ta wannan kasa.
Lambar Labari: 3487985    Ranar Watsawa : 2022/10/10

Tehran (IQNA) Majalisar ministocin kasar Uganda ta yi gyara ga dokar kananan hukumomin kudi ta shekarar 2003, wadda za ta kara fadada ayyukan ba da tallafi n kudi na Musulunci.
Lambar Labari: 3487524    Ranar Watsawa : 2022/07/09

Tehran (IQNA) Abdollahian, ya bayyana halin da kasar Afghanistan ta tsunduma da cewa hakan sakamako ne shishigin kasashen waje.
Lambar Labari: 3486486    Ranar Watsawa : 2021/10/28

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) Shugaba Ibrahim Ra’isi, na Iran ya jadadda wajabcin ganin kasar Japan ta sake wa Iran kudadenta da take rike da.
Lambar Labari: 3486228    Ranar Watsawa : 2021/08/22

Tehran (IQNA) za a gina manyan ciyoyin musulunci guda 10 a kasar Saliyo
Lambar Labari: 3485767    Ranar Watsawa : 2021/03/27

Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) cibiyar musulmin yankin Yellowknife a kasar Canada tana bayar da tallafi ga marassa galihu a kasar.
Lambar Labari: 3485486    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Tehran (IQNA) kasashen duniya da bangarori daban-daban suna ci gaba da yin kakkausar suka kan matakain Trump na yanke tallafi n Amurka ga hukumar WHO.
Lambar Labari: 3484715    Ranar Watsawa : 2020/04/15

Bangaren kasa da kasa, jami'an yan sanda a birnin Karbala mai alfarma sun sanar da cewa, ya zuwa kungiyoyi da cibiyoyi masu gudanar da ayyukan bada agaji tallafi dubu 7 ne a ka yi rijistarsu.
Lambar Labari: 3482036    Ranar Watsawa : 2017/10/25