iqna

IQNA

Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na Pakistan.
Lambar Labari: 3481973    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin aqsa mai alfarma a daidai lokacin fara idin yahudawa.
Lambar Labari: 3481972    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Ayatollah Sayyid Ahmad Khatami:
Bangaren siyasa, Ayatullah Ahmad Khatami waanda yake magana akan matsayar Amurka danagne da yarjejeniyar Nukiliyar, ya ce; Babu wani abu da ya saura da Amurkan ba ta take ba.
Lambar Labari: 3481971    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kiristanci da muslunci sun gudanar da zama a babbar majami’ar Winchester a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481970    Ranar Watsawa : 2017/10/05

Bangaren kasa da kasa, Ahmad said wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 14 ya nuna fatansa na ganin ya rubuta kur’ani mai tsarki da hannunsa.
Lambar Labari: 3481969    Ranar Watsawa : 2017/10/05

A Ganawa Da Shugaban Turkiya Jagora Ya Bayyana Cewa:
Bangaren siyasa, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana kokarin sake samar da wata sabuwar Isra'ila ce a yankin gabas ta tsakiya, don haka take ingiza Kurdawa kan raba kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481968    Ranar Watsawa : 2017/10/05

Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin kwamandojojin kungiyar Hizbullah ya yi shahada a ci gaba da tsarkake yankunan Syria da ake yi daga 'yan ta'addan wahabiyawan takfiriyyah.
Lambar Labari: 3481967    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bangaren kasa da kasa, mata mahardata kur'ani mai tsarki ya zuwa yanzu aka tabbatar da cewa za su halarci gasar kur'ani ta hadaddaiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481966    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa ta saka lada ta kimanin fan miliyan guda ga wadanda suka nuna kwazo a gasar kur'ani ta share fage.
Lambar Labari: 3481965    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakakusar suka dangane da harin da aka kaddamar a birnin las Vegas na Amurka.
Lambar Labari: 3481964    Ranar Watsawa : 2017/10/03

Bangaren kasa da kasa, kauyen shaikhiya da ke cikin lardin Qena a kudancin kasar Masar na daga cikin yankuna da ake buga misali da su wajen lamarin kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481963    Ranar Watsawa : 2017/10/03

Banaren kasa da kasa, an jinjina wa jagoran kiristoci mabiya darikar Kalotila paparoma kan matsayar da ya dauka kan batun kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar inda aka mika lambar yabo kan haka ga wakilinsa a kasar Ghana Gabriel Palmar Bakleh.
Lambar Labari: 3481962    Ranar Watsawa : 2017/10/03

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatocin Bangladesh da Myammar sun cimma yarjejeniyar kafa wani kwamiti na aiki tare da nufin dawo da daruruwan 'yan gudun hijira musulmin Rohingya gida bayan sun gudu daga kisan kiyashin da sojoji da 'yan Buddha suke musu a jihar Rakhine.
Lambar Labari: 3481961    Ranar Watsawa : 2017/10/02

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje kolin tarjamar kur'ani mai tsarki a yankin Newham na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481960    Ranar Watsawa : 2017/10/02

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karshe na makokin shahadar Imam Hussain (AS) wanda ya zo daidai da lokacin shahadar Imam Sajjad (AS) a husainiyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3481957    Ranar Watsawa : 2017/10/02

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa yawan jama'ar da ke halartar zaman makokin ranar Ashura a birnin Karbala na kasar sun haura mutane miliyan shida daga ciki da wajen kasar.
Lambar Labari: 3481956    Ranar Watsawa : 2017/10/01

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Hassan Nasrullah ya ce dole ne a dauki matai kan masu daukar nauyin ta’addanci da kuma kawo akrshen hijirar musulmi.
Lambar Labari: 3481955    Ranar Watsawa : 2017/10/01

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da tarukan Ashura a birnin Kabala domin makokin shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3481951    Ranar Watsawa : 2017/10/01

Bagaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun gano wani shirin kai harin bam a birnin Karbala a lokacin da ake traukar tasu'a.
Lambar Labari: 3481950    Ranar Watsawa : 2017/09/30

Bangaren kasa da kasa, mabiyar mazhabar shlul bait na fusantar takurawa da matsin lamba daga mahukunta a kasar masar.
Lambar Labari: 3481949    Ranar Watsawa : 2017/09/30