Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da manyan kasashe to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3481904 Ranar Watsawa : 2017/09/17
Larijani A Ganawa Da Takwaransa Na Belgium:
Bangaren siyasa, Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Yaki da ta'adda da nufin kawo karshensa yana bukatar samun hadin kan kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481903 Ranar Watsawa : 2017/09/16
Sayyid Ahmad Khatami:
Bangaren siyasa, Limamin da ya jagrancin sallar juma'ar birnin tehran ya ce kisan da aka yiwa al'ummar musulmi a kasar Mymmar babbar masifa ce wacce kuma ke bayan wannan ta'addanci gwamnatin haramcecciyar kasar yahudawa ce.
Lambar Labari: 3481902 Ranar Watsawa : 2017/09/16
Bangaren kasa da kasa, an raba kayan agai da Iran ta aike zuwa kasar Bangaladesh domin raba su ga ‘yan gudun hijira na Rohingya da ke zaune a kasar.
Lambar Labari: 3481901 Ranar Watsawa : 2017/09/16
Bangaren kasa da kasa, Radio Sautul arabi an gudanar da taron tunawa da babban malamin addinin kuma makarancin kur'ani mai tsarki Sheikh Mahmud Khalil Husri a radiyon kur'ani na Masar.
Lambar Labari: 3481900 Ranar Watsawa : 2017/09/16
Bangaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sanda na birnin London sun ce tarwatsewar wasu ababe a cikin tashar jirgin kasa da ke birnin harin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3481899 Ranar Watsawa : 2017/09/15
Bangaren kasa da kasa, hukumar NICEF ta bayar da rahoton cewa, tana bukatar kudade kimanin dala miliyan 7.3 domin samar da tsaftataccen ruwan shag a kanaan yaran Myanmar daaka tsugunnar.
Lambar Labari: 3481898 Ranar Watsawa : 2017/09/15
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka taki yin Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481896 Ranar Watsawa : 2017/09/14
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mata da suka samu labar yabo ta zaman lafiya ta nobel sun rubuta wasika zuwa ga shugabar gwamnatin Myanmar suna Allah wadai da matakin da ta dauka kan kisan msuulmi.
Lambar Labari: 3481895 Ranar Watsawa : 2017/09/14
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3481893 Ranar Watsawa : 2017/09/14
Jakadan Rohingya A Masar:
Bangaren kas ada kasa, jakadan msuulmin Rohingya akasar Masar ya bayayna cewa, firayi ministan kasar Myanmar it ace Hitler a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3481892 Ranar Watsawa : 2017/09/13
Bangaren kasa da kasa, Halima Yakubu musulma 'yar asalin Malaye ta zama shugabar kasa a Singapore.
Lambar Labari: 3481891 Ranar Watsawa : 2017/09/13
Jagora Ya Yi Kakkausar Kan Halin Da Musulmi Suke Ciki A Myanmar:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kakkausar suka dangane da shiru da kuma halin ko in kula da cibiyoyin kasa da kasa da masu ikirarin kare hakkokin bil'adama suke yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar Myammar inda ya ce hanyar magance wannan matsalar ita ce kasashen musulmi su dau matakan da suka dace a aikace da kuma yin matsin lamba ta siyasa da tattalin arziki ga gwamnatin kasar Myammar.
Lambar Labari: 3481889 Ranar Watsawa : 2017/09/13
Bangaren kasa da kasa, A wani lokaci, yau Talata ne kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama domin tattauna batun 'yan Rohingyas.
Lambar Labari: 3481888 Ranar Watsawa : 2017/09/12
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kwamitin kolin Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan take hakkokin bil-Adama a yakin wuce gona da iri da aka kaddamar kan kasar Yamen.
Lambar Labari: 3481887 Ranar Watsawa : 2017/09/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani gagarumin jerin gwano domin nuna rashin amincewa da nuna wariyar launin fata ko ta addini a cikin Los Angeles a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481886 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin buda na Tebet Dalai lama ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da kisan da ake yi wa msuulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481885 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, An raba abinci kyauta ga jama'a a ranar Ghadir a jahar Sanad da ke kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481884 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, akwai bukatar taimakon gagawa ga ‘yan kabilar Rohingya da suke yin hijira zuwa Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481883 Ranar Watsawa : 2017/09/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a masallacin Los Angeles a masallacin Al-zahra tare da jefa furanni dubu daya da 110.
Lambar Labari: 3481882 Ranar Watsawa : 2017/09/10