A Yau Ne Ghadir A Iraki
Bangaren kasa da kasa, ya ne aka gudanar da tarukan idin Ghadir a kasar Iraki inda dubban masoya ahlul bait (AS) suka taru a hubbaren Imam (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3481881 Ranar Watsawa : 2017/09/10
Bangaren kasa da kasa, Wasu alkaluma da Majalisar Dinkin Duniya tafitar sun nuna cewa musulmin Rohingya kimanin dubu 270 ne suka tsere daga kasar Myammar domin yin gudun hijira a kasar Bangaladash.
Lambar Labari: 3481880 Ranar Watsawa : 2017/09/09
Bangarenkasa da kasa, al’ummomin kasashen Sdan da Tunisa sun gudanar da jrin gwano domin yin Allah da kakkausa murya dangane da kisan musulmia Myanmar.
Lambar Labari: 3481879 Ranar Watsawa : 2017/09/09
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ana gudana da taron idin Ghadir wanda cibya Jaafariyya ta dauki nauyin shiryaa a garuruwa daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3481878 Ranar Watsawa : 2017/09/09
Bangaren kasa da kasa, Rundinar sojin kasar Rasha ta sanar da hallaka wasu mayan kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a yankin Deir Ezzor na kasar Siriya.
Lambar Labari: 3481877 Ranar Watsawa : 2017/09/08
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce adadin musulmi ‘yan kabilar Rohingya da aka kasha a kasar Myanmar ya haura dubu daya.
Lambar Labari: 3481876 Ranar Watsawa : 2017/09/08
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da zagayowar idin Ghadir za a gudanar taruka a cibiyoyon mulsunci na London da kuma Hamburg.
Lambar Labari: 3481875 Ranar Watsawa : 2017/09/08
Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakin bil-adama ta Amnesty International ta soki kasar Bahrain game da rashin aiki da alkawarin da ta dauka na mutunta hakin bil-adama.
Lambar Labari: 3481874 Ranar Watsawa : 2017/09/07
Bangaren kasa da kasa, an bukaci mahukuntan jahar Abiya a tarayyar Najeriya da su gina makabartar musulmi a cikin jahar.
Lambar Labari: 3481873 Ranar Watsawa : 2017/09/07
Bangaren kasa da kasa, mata masu alaka da sadat suna gudanar da wata ganawa a ranar idin Ghadir a cibiyar cibiyar Imam Ali (AS) da k birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3481872 Ranar Watsawa : 2017/09/07
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa za a gudanar da wani zaman a kasa da kasa kan batun matsalar da musulmin Rohingya a birnin new York.
Lambar Labari: 3481871 Ranar Watsawa : 2017/09/06
Bangaren kasa da kasa, jaridar Times ta bayar da rahoto dangane da halin musulmin kasar Afirka ta tsakiya suke ciki inda suke fuskantar kisan kiyashi daga kiristoci.
Lambar Labari: 3481870 Ranar Watsawa : 2017/09/06
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani shiri mai taken ghadir a kasar Senegal da nufin kara wayar da kai kan matsayin ahlul bait.
Lambar Labari: 3481869 Ranar Watsawa : 2017/09/06
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Myanmar tare da 'yan addinin buda suna ci gaba da yin kisan kiyashi a kan musulmi 'yan kabilar rohingya.
Lambar Labari: 3481868 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baj ekolin sunayen Allah kyawawa a gefen masallacin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa a Madina.
Lambar Labari: 3481867 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ISESCO ta bukaci da a gaggauta kwace lambar yabo da aka baiwa Suu kyi ta Nobel ba tare da wani ba ta lokaci ba.
Lambar Labari: 3481866 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, haramtyacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da mika wa gwamnatin Myanmar makamai domin ci gaba da kisan msuulmi da take yi.
Lambar Labari: 3481865 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, kasar Kamaru na daga cikin kasashen nahiyar Afirka da ake yin amfani da hanyar koyar da karatun kur'ani ta hanyar rubutu a kan allo.
Lambar Labari: 3481864 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, kimanin alhazan kasar Masar 49 Allah ya yi musu rasuwa a aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481863 Ranar Watsawa : 2017/09/04
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano domin neman a saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3481860 Ranar Watsawa : 2017/09/03