iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majami’ar mabiya addinin kirista a jahar Massachusetts da ke kasar Amurka za ta shirya wani zaman tattauna kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481925    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasara gano wani bam da aka dana da nufin tayar da shi a tsakiyar masu makoki.
Lambar Labari: 3481924    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wata tattaunawa da za ta hada mabiya addinai a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481923    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke Masar ta yi kakkausar ska dangane da karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Spain a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3481922    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Shugaban Kasa:
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani a okacin da yake gabatar da jawabi a gaban taron makon kare kai ya bayyana cewa, Iran za ta ci gaba da kara inganta makamanta.
Lambar Labari: 3481921    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, a jiya an dora tutar juyay a kan tulluwar hubbaren Imam Hussain (AS) da Abul fadl Abbas (AS) masu laukuna baki.
Lambar Labari: 3481920    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, an bude zaman majalisar dokokin kasar Holland da karatun kur’ani mai tsarki a cikin babbar majami’a.
Lambar Labari: 3481919    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudana da tarukan kwanaki goma na watan muharram a babbar cibyar musulunci ta Birtaniya.
Lambar Labari: 3481918    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Shugaba Raihani A Taron UN:
Bangaren siyasa, Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481917    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, musulmi masu gudun hijira 'yan kabilar Rohingya suna fusnkantar matsaloli a wuraren da suke a cikin kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481916    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai na nuni da samun matsalolin nuna wariya ga dalibai a wasu makarantu na kasar Denamrk.
Lambar Labari: 3481915    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da zaman makoki a masallacin Los Angeles a yau laraba domin fara shirin shiga watan Muharram.
Lambar Labari: 3481914    Ranar Watsawa : 2017/09/20

Bangaren kasa da kasa, ungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka a kan shugabar gwamnatin Myanmar Aung Suu kyi kan kisan kiyashi a kan msuulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3481913    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan masarautar kama karya ta kasa Bahrain sun dauki mataki hana hana gudanar da duk wani taro mai alaka da Ashura.
Lambar Labari: 3481912    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, shafukan yanar izo na kungiyoyin musulmi 42 a kasar Aurka suka kalubalaci shugaan kasar Donald Trump kan dokarsa ta nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3481911    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, yahudawa kimanin dubu uku ne suka kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim da ke garin Alhalil a Palastinu tare da keta alfarmar wannan masallaci mai alfarma.
Lambar Labari: 3481910    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty International ta nuna wasu daga cikin hotunan da aka dauka ta hanyar tauraron dana dam dangane da halin da musulmin Myanmar suke ciki.
Lambar Labari: 3481909    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun taimaka ma jama'ar da ambaliyar ruwa ta yi wa barna bayan tsugunnar da su a masallacin Ansari a garin Liverty a jahar Florida.
Lambar Labari: 3481908    Ranar Watsawa : 2017/09/18

Wilder Ya Bukaci:
Bangaren kasa da kasa, Geert Widers shugaban jami'aiyyar masu ra'ayin 'yan mazana jiya Holland ya bukaci da acire addinin muslunci daga cikin addinai masu 'yanci a kasar.
Lambar Labari: 3481906    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar bagaladesh sun bayar da damar raba dukkanin kayan taimako da Iran ta aike ga al’ummar Rohingya da ke gudun hijira.
Lambar Labari: 3481905    Ranar Watsawa : 2017/09/17