iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a ware wasu makudan kdade domin sake gina wasu daga cikin makarantun kur'ani a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3483216    Ranar Watsawa : 2018/12/14

Bangaren kasa da kasa, dubban Falastinawa sun gudanar da gangami domin jaddada hakkin komawar wadanda yahudawa suka kora daga kasarsu.
Lambar Labari: 3483215    Ranar Watsawa : 2018/12/14

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kwamitin koli na juyin juya halin kasar Yemen ne ya bayyana haka a wani rubutu da ya yi a shafinsa na Twitter a yau alhamis
Lambar Labari: 3483214    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana goyon bayan habbaka harkokin koyar da addini a wasu kasashen Afrika.
Lambar Labari: 3483213    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta ce har yanzu gwamnatin kasar ta Najeriya ta kasa daukar matakan da su ka dace akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a 2015
Lambar Labari: 3483212    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin waken da aka kai wa jami'an tsaron kasar a wajen birnin Kabul, babban birnin kasar a yau Talata ya kai mutane 12.
Lambar Labari: 3483211    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci da kuma mabiya addinin kirista a kasar Canada suna gudanar da kamfe na hadin gwiwa  a tsakaninsu domin yaki da nuna wariya ta addini.
Lambar Labari: 3483210    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulunci ta Azhar akasar Masar ta sanar da cewa, tana da shirin gudanar da wata gasar kurani ta duniya.
Lambar Labari: 3483209    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Ayatollah Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka tana taimakawa gwamnatin kasar saudia a ta'asar da take aikatawa.
Lambar Labari: 3483208    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, Gwamantin kasar Iraki ta sanar da cewa, a gobe Litinin a dukkanin fadin kasar za a gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan wahabiyawa ta Daesh.
Lambar Labari: 3483201    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani babban taron baje koli kan birnin Quds a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3483200    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani ta duniya a jami’ar Malik Bin Anas a birnin Qartaj na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483199    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe wani musulmi har lahira a kan hanyarsa ta zuwa masallaci a Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483198    Ranar Watsawa : 2018/12/08

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
Lambar Labari: 3483197    Ranar Watsawa : 2018/12/08

Bangaren kasa da kasa, Daya daga cikin masu wakiltar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da 'yan Huthy, ya bayyana cewa; Sun je kasar Sweeden ne domin ganin an samu zaman lafiya a Yemen.
Lambar Labari: 3483196    Ranar Watsawa : 2018/12/08

Bangaren kasa da kasa, sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon.
Lambar Labari: 3483195    Ranar Watsawa : 2018/12/08

Jami'an tsaron gwamnatin Iraki sun samu nasarar halaka babban jigo kuma mai bayar da fatawa ga 'yan ta'addan Daesh a Iraki.
Lambar Labari: 3483194    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Bangaren kasa da kasa, Tsohon ministan yakin Isra'ila Ivigdor Liberman ya bayyana cewa, Isra'ila ta nuna tsorata dangane da sha'anin kungiyar Hamas.
Lambar Labari: 3483193    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Wata cibiyar bayar da agaji da jin kai mai zaman kanta a kasar Canada ta bayar da dala miliyan 100 a matsayin taimako ga kananan yara 'yan kabilar Rohingya da kuma yaran Syria.
Lambar Labari: 3483192    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai taken sunnar manzo a kwalejin ilimin addini da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483189    Ranar Watsawa : 2018/12/07