Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483153 Ranar Watsawa : 2018/11/26
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na duniya wajibi ne da ya rataya a kansu.
Lambar Labari: 3483152 Ranar Watsawa : 2018/11/26
Wasu gungun 'yan ta'addan takfir masu dauke da akidar wahabiyanci sun harba makamai masu dauke da guba a kan wasu unguwanni da ke cikin birnin Aleppo a nakasar Syria a daren jiya.
Lambar Labari: 3483151 Ranar Watsawa : 2018/11/25
Dakarun kasar faransa sun sanar da kashe wani babban jigo a cikin jagororin 'yan ta'adda masu da'awar jihadi a Mali.
Lambar Labari: 3483150 Ranar Watsawa : 2018/11/25
Tsohon Firayi ministan kasar Iraki Nuri Maliki ya bayyana cewa, Isra'ila ita ce tushen dukkanin matsalolin da ake fama da su a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483149 Ranar Watsawa : 2018/11/25
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya mayar wa Amurka da martani dangane da batun kare hakkin bil adam a Iran da kuma ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483148 Ranar Watsawa : 2018/11/25
A yau ne aka bude babban taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar masana daga kasashe 100 na duniya.
Lambar Labari: 3483147 Ranar Watsawa : 2018/11/24
A jiya ne aka gudanar da zaman taron makon hadin kai a kasar Indonesia a garin Banten a daidai lokacin gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3483146 Ranar Watsawa : 2018/11/23
Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen na ci gaba da gudanar da tattaunawa tare da jami'an gwamnatin tseratar da kasa a San'a.
Lambar Labari: 3483145 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta sanar da cewa, kasuwanci tsakanin kasashe musulmi a cikin shekara ta 2017 ya haura dala bilyan 322.
Lambar Labari: 3483144 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Bangaren kasa da kasa, 'yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Umar ta ce Donald Trump ya tabbatarwa duniya cewa shi haja ce ta sayarwa.
Lambar Labari: 3483143 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Ana ci gaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah a kasashen musulmi daban-daban.
Lambar Labari: 3483142 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Manzon musamman na Amurka da ke shiga tsakani a tattaunar sulhu da kungiyar Taliban, ya kasa shawo kan mayakan kungiyar kan su rungumi tafarkin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3483141 Ranar Watsawa : 2018/11/20
Ma'aikatar kula da harkokin iyalai ta kasar Jamus ta sanar da cewa, tav ware wani kasafin kudi na musamman domin yaki da kyamar addinai a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3483140 Ranar Watsawa : 2018/11/20
A yau ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashen duniya daban-daban, na musulmi da ma wadanda ban a muslmi ba.
Lambar Labari: 3483138 Ranar Watsawa : 2018/11/20
An gudanar da taron maulidin Manzon Allah (SAW) a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483137 Ranar Watsawa : 2018/11/19
Majalisar musulmin Najeriya ta jaddada cewa hakkin mata musulmi ne su sanya hijabi daidai da yadda addininsu ya umarta.
Lambar Labari: 3483134 Ranar Watsawa : 2018/11/19
Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
Lambar Labari: 3483133 Ranar Watsawa : 2018/11/19
A jiya ne shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda ya gana da mayan jami'an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483132 Ranar Watsawa : 2018/11/18
Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane sha shida ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3483131 Ranar Watsawa : 2018/11/16