iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, taro kan silima na kasar Iran a kasar Senegal a cikin harsunan faransanci da kuma yarukan kasar.
Lambar Labari: 3482784    Ranar Watsawa : 2018/06/24

Bangaren kasa da kasa, Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani dari biyu da ashirin a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.
Lambar Labari: 3482783    Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga wasu fitattun masu wasan sinima a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482782    Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
Lambar Labari: 3482781    Ranar Watsawa : 2018/06/23

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Ansarullaha  Yemen ta ce ba ta da wata matsala domin mika tashar jiragen ruwa ta Hudaida ga majalisar dinkin duniya matukar dai za ta iya kula da ita.
Lambar Labari: 3482780    Ranar Watsawa : 2018/06/22

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a Jordan ta sanar da cewa ta amince da samar da cibiyoyi 50 na hardar kur’ani a ladin Kureh na kasar.
Lambar Labari: 3482779    Ranar Watsawa : 2018/06/22

Na’ibin Limamin Tehran:
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar babu abin da takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran zai haifar mata da kuma shi kansa shugaban kasar face kara kunyata su a idon duniya.
Lambar Labari: 3482778    Ranar Watsawa : 2018/06/22

Bangaren kasa da kasa, madaba’antu da daman a kasar Masar suna buga kur’ani bisa ruwayoyin kira’a daban-daban.
Lambar Labari: 3482777    Ranar Watsawa : 2018/06/21

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra’ila ta amince da doka haramta yada duk wani aikin kisa ko cin zarafin Falastinawa da jami’an tsaron Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3482776    Ranar Watsawa : 2018/06/21

Bangaen kasa da kasa, kotun kasar Bahrain ta tabbatar da cewa zargin da ake yi wa shugaban jma’iyar Wifaq a kasar Sheikh Ali Salman da Hasan Sultan Ali Aswad ba gaskiya ba ne.
Lambar Labari: 3482775    Ranar Watsawa : 2018/06/21

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun hana dakarun kawancen Saudiyya isa filin jirgin Hudaidah.
Lambar Labari: 3482774    Ranar Watsawa : 2018/06/20

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Lambar Labari: 3482773    Ranar Watsawa : 2018/06/20

Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi na mabiya addinin kirista a kasar Ghana mais uan daga dan shaidan zuwa cocin katolika a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482772    Ranar Watsawa : 2018/06/19

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani dangane da sukar da Amurka ta yi kan zartar da hukuncin kisa a kan wani da ya jagoranci kisan jama'a a Tehran.
Lambar Labari: 3482771    Ranar Watsawa : 2018/06/19

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar ad zama kan batun rikicin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3482770    Ranar Watsawa : 2018/06/18

Bangare kasa da kasa, Sheikh Usman Nuhu Sharubutu babban limamin kasar Ghana mutum ne mai tasiri na addini da siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3482769    Ranar Watsawa : 2018/06/18

Bangaren kasa da kasa, a yau ma’aikatar magajin garin birnin Pais na kasar Faransa ta bayar da kyautar ban girma ga shugaban hukumar kare hakkin bil adama a kasar Bahrain Nabil Rajab.
Lambar Labari: 3482768    Ranar Watsawa : 2018/06/18

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani da Iran ta shirya a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3482766    Ranar Watsawa : 2018/06/17

Bangaen kasa da kasa sakamakon yakin da aka kalafa a al’ummar kasar Yemen wasu daga cikin al’adunsu a  lokacin salla ba za su yiwu ba.
Lambar Labari: 3482765    Ranar Watsawa : 2018/06/16

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482764    Ranar Watsawa : 2018/06/16