Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin adini ta asar Masar ta aike da masu tablig 3617 zuwa kasashen duniya.
Lambar Labari: 3482743 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Bangaren kasa da kasa, Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3482742 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya za ta gudanar da zaman gaggawa kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kaddamar kan al’ummar Gaza.
Lambar Labari: 3482741 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Bangaren siyasa, Tun da safiyar yau ne 23 ga Ramadan 1439 miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
Lambar Labari: 3482739 Ranar Watsawa : 2018/06/08
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738 Ranar Watsawa : 2018/06/08
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta shirya wani buda baki a yammacin jiya a gaban fadar White House mai take ba ma son buda bakin Trump.
Lambar Labari: 3482737 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, mahardata kur’ani mai tsarki su 1200 n za su halarci gasar kur’ani ta birnin Alkahira a Masar.
Lambar Labari: 3482736 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Pretoria na kasar Afirka ta kudu tsakanin mabiya mazhabar shi’ar Ahlul bait da ‘yan sunna a ranar tunawa da rasuwar Imam Khomeini (RA).
Lambar Labari: 3482735 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a gudanar da zaman taro mai taken tunanin Imam Khomeini (RA) a kan kur’ani mai tsarki a Senegal.
Lambar Labari: 3482734 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren kasa da kasa, Abdulhafiz Tamimi wan matashi bafalastine ya yi shahada bayan da sojojin yahudawa suka habe a kusa da Ramallah.
Lambar Labari: 3482733 Ranar Watsawa : 2018/06/06
Bangaren kasa da kasa, an girmama mahardata kur’ani mai tsarki su 120 a yankin Tursina na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482732 Ranar Watsawa : 2018/06/06
Bangaren kasa da kasa, mutanen wani kauye a kasa Uganda sun karbi addinin muslunci baki dayansu.
Lambar Labari: 3482731 Ranar Watsawa : 2018/06/06
Bangaren kasa da kasa wakilin kasar Iran ya samu damar shiga cikin wadanda za su shiga gasar kur’ani ta duniyaa Aljeriya.
Lambar Labari: 3482730 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, an yada wani sako daga wani yaro bafalastine zuwa ga Majalisar Dinkin Duniya.
Lambar Labari: 3482729 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482728 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wajen zaman taron malaman addinin Musulunci a kasar Afganistan.
Lambar Labari: 3482727 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, ana gudana da tarukan raya dararen lailatul qadr a kasar Ausralia.
Lambar Labari: 3482726 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren siyasa, dubbban daruruwan jama’a ne suka taru yau a hubbaren marigayi Imam Khomeini (RA) domin tunawa da zagayowar lokacin wafatinsa.
Lambar Labari: 3482725 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da tarukan raya daren lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482724 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin birnin Chicago ta shirya taron buda baki.
Lambar Labari: 3482723 Ranar Watsawa : 2018/06/03