iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake rue gasar kur’ani ta duniya a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482722    Ranar Watsawa : 2018/06/03

Bangaren kasa da kasa, Musa Abdi shugaban yankin Somaliland ya halarci wurin taron kammala gasar kur’ani mai tsarki ta yankin da ake gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 3482721    Ranar Watsawa : 2018/06/03

Bangaren kasa da kasa, gobara ta kama a babbar cibiyar Darul kur’an da ke birnin Kirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482719    Ranar Watsawa : 2018/06/02

Bangaren kasa da kasa, Khalid da kuma’yar uwarsa Khalud matasa ne makafi kuma mahardata kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482718    Ranar Watsawa : 2018/06/02

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717    Ranar Watsawa : 2018/06/02

Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban makarantun sakandare da suka gudanar da gasar kur’ani a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482716    Ranar Watsawa : 2018/06/01

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur’ani mai tsarki ta watan Ramadan a birnin Akra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482715    Ranar Watsawa : 2018/06/01

Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin juma'ar Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci a yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
Lambar Labari: 3482714    Ranar Watsawa : 2018/06/01

Bangaren kasa da kasa, an karrama mahardata kur’ai da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3482713    Ranar Watsawa : 2018/05/31

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Bashar al-Assad, na Siriya, ya yi barazanar yin amfani da karfi kan mayakan Kurdawa dana Larabawa dake samun goyan bayan Amurka.
Lambar Labari: 3482712    Ranar Watsawa : 2018/05/31

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani mai sarki da ak agudanar a birnin Lagos na tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482710    Ranar Watsawa : 2018/05/31

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani harin ta’addanci da wasu ‘yan kungiyar Daesh suka kai kan ‘yan sandan Iraki a Samirra wasu daga cikinsu sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3482709    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da matasan musulmi a Myanmar ilmomin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482708    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta karyata wata jijita da aka watsa kan kuren ganin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3482707    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, an shirya gasar kur’ani mai tsarki a birnin Damascus na Syria tsakanin ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasa da kuma karamin ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3482706    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka gudana da gasar kur’ai mai tsarki ta kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3482705    Ranar Watsawa : 2018/05/29

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma, aka fara saka karatun kur’ani na makaranta Iraniyawa a gidajen talabijin da radio na Senegal.
Lambar Labari: 3482704    Ranar Watsawa : 2018/05/29

Bangaren kasa da kasa, Tahir Ai Alawi dan kasar ya shi ne ya lashe kur’ani ta kasar Tanzania a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482703    Ranar Watsawa : 2018/05/29

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai taken surat Lukman a cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482702    Ranar Watsawa : 2018/05/28

Bangaren kasa da kasa, babbar majami’ar birnin Arlinton na jahar Virginia a kasar Amurka ta bude kofofinta ga musulmi a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3482701    Ranar Watsawa : 2018/05/28