iqna

IQNA

hare-hare
IQNA - Kasancewar yaran Palastinawa a cibiyoyin haddar kur'ani mai tsarki da suke a sansanin Quds da ke birnin Rafah da ke zirin Gaza ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490499    Ranar Watsawa : 2024/01/19

Quds (IQNA) A cewar Cibiyar sa ido ta Al-Azhar, sama da 'yan sahayoniya dubu 50 ne suka kai hari a Masallacin Al-Aqsa a shekarar 2023.
Lambar Labari: 3490406    Ranar Watsawa : 2024/01/02

London (IQNA) Al'ummar birnin Leicester na kasar Ingila sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta inda suka daga tutar Falasdinu a kofar gidajensu.
Lambar Labari: 3490248    Ranar Watsawa : 2023/12/03

Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana hare-hare n soji da gwamnatin Sahayoniya ta yi a yankin Zirin Gaza a matsayin harin ta'addanci.
Lambar Labari: 3490230    Ranar Watsawa : 2023/11/30

Gaza (IQNA) Asibitin Qudus na Gaza yana da majinyata sama da 400 kuma yana dauke da mutane 12,000 da suka rasa matsugunansu, galibinsu mata da kananan yara. Har ila yau, a daren jiya (28 ga watan Oktoba) da aka kai hare-hare n bama-bamai a wasu gine-ginen da ke kusa da asibitin, mutane da wadanda suka jikkata sun fake a asibitin Shafa da ke zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490014    Ranar Watsawa : 2023/10/21

Ofishin Sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka kan ci gaba da kai hare-hare n soji na gwamnatin sahyoniyawan a zirin Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 25, da raunata wasu Palasdinawa 76 da kuma lalata wasu gine-gine da dama a Gaza.
Lambar Labari: 3489127    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Majalisar Dinkin Duniya ta ruwaito cewa:
Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wani sabon rahoto da aka buga a ranar Litinin 26 ga watan Fabrairu cewa, kungiyoyin masu tsattsauran ra'ayi na Al-Qaeda da ISIS na haifar da rashin tsaro a tsakiyar kasar Mali tare da ci gaba da fafatawa a kusa da wuraren da jama'a ke zaune a yankunan arewacin kasar. Gao da Manaka a wannan ƙasa.
Lambar Labari: 3488520    Ranar Watsawa : 2023/01/17

Tehran (IQNA) Majalisar Dangantakar Musulunci da Amurka ta yi Allah wadai da hare-hare n kyamar Musulunci da 'yan siyasa masu tsatsauran ra'ayi suka kai kan wani musulmi mai fafutuka.
Lambar Labari: 3487901    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Kungiyar Al-Azhar mai sanya ido kan kare hakkokin musulmi ta ce;
Tehran (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da hare-hare n wariyar da ake kai wa musulmi a Turai, kungiyar ta Al-Azhar Observatory ta jaddada wajibcin kara tsananta matakan hukunta wadanda suke aikata hakan, domin kawo karshen wariyar  da ake nuna ma musulmi.
Lambar Labari: 3487599    Ranar Watsawa : 2022/07/27

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da hare-hare n Isra'ila a kan masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3487175    Ranar Watsawa : 2022/04/16

Tehran (IQNA) Gwamnatin Pakistan ta yi kakkausar suka kan lalata masallatai da wuraren ibada da dukiyoyin musulmi a Indiya.
Lambar Labari: 3486492    Ranar Watsawa : 2021/10/30

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta mayar da kakkusar martani dangane da hare-hare n da Isra’ila take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486132    Ranar Watsawa : 2021/07/23

Tehran (IQNA) musulmin kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485913    Ranar Watsawa : 2021/05/14

Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya fitar da wani kudiri da ke yin Allawadai da kisan fararen hula a duk wani wuri da ake rikici a duniya.
Lambar Labari: 3485859    Ranar Watsawa : 2021/04/29

Tehran (IQNA) akalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta’addanci a jamhuriyar Nijar.
Lambar Labari: 3485760    Ranar Watsawa : 2021/03/23

Tehran (IQNA) Kungiyar Nujaba A Iraki Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Kan duk Wani Shishigi Na Trump.
Lambar Labari: 3485375    Ranar Watsawa : 2020/11/17

Tehran (IQNA) ana gudanar da shirin makon kusanto da fahimta  a tsakanin addinai a kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485359    Ranar Watsawa : 2020/11/12

Tehran (IQNA) Kungiyoyin gwagwarmayar kasar Iraki za su dakatar da kai hare-hare kan sojojin Amurka don ba su damar ficewa daga kasar.
Lambar Labari: 3485265    Ranar Watsawa : 2020/10/11

Tehran (IQNA) Jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da munanan hare-hare a yankin Zirin gaza.
Lambar Labari: 3485127    Ranar Watsawa : 2020/08/28

Tehran (IQNA) hukumar kula da kananan yara ta duniya ta yi gargadin cewa fiye da yara miliyan biyu ne suke fuskantar yunwa a Yemen.
Lambar Labari: 3484930    Ranar Watsawa : 2020/06/26