Tehran (IQNA) 'Yan sandan Biritaniya sun kama wani mutum da ake zargi da kona wasu musulmi biyu a lokacin da yake barin wani masallaci a London da Birmingham. A yau ne za a ci gaba da zaman kotun na wannan wanda ake tuhuma.
Lambar Labari: 3488853 Ranar Watsawa : 2023/03/23
Tehran (IQNA) A wani sako da ya aike ta ranar yaki da kyamar Musulunci ta duniya, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira da a kawo karshen kalaman kyama ga musulmi.
Lambar Labari: 3488795 Ranar Watsawa : 2023/03/12
Tehran (IQNA) Cibiyar mata masu hijira da ke Riverdale, Ontario, Canada, ta kafa wani layi na musamman don ba da shawara kan wariya da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488531 Ranar Watsawa : 2023/01/20
Tehran (IQNA) Wani kwararre a nahiyar Afirka ya ce nasarar gudanar da gasar cin kofin duniya da Qatar ta yi ya kalubalanci yunkurin kasashen yammacin duniya na nuna bakar hoto na musulmi; Hoton da ya kasance yana danganta musulmi da ta'addanci da rashin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3488360 Ranar Watsawa : 2022/12/19
Tehran (IQNA) Majalisar Dangantakar Musulunci da Amurka ta yi Allah wadai da hare-haren kyamar Musulunci da 'yan siyasa masu tsatsauran ra'ayi suka kai kan wani musulmi mai fafutuka.
Lambar Labari: 3487901 Ranar Watsawa : 2022/09/23
Tehran (IQNA) Shekaru 21 bayan waki'ar ranar 11 ga Satumba, 2001 a Amurka, ana ci gaba da samun kyamar addinin Islama a wannan kasa kuma wasu cibiyoyi na gwamnatin kasar na samun goyon bayansu.
Lambar Labari: 3487847 Ranar Watsawa : 2022/09/13
Tehran (IQNA) Wani baje kolin fasaha da aka gudanar kwanan nan a birnin San Antonio na jihar Texas, wanda kuma ake neman kalubalantar kyamar Musulunci a kafafen yada labarai na Yamma, al'ummar wannan birni sun yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3487842 Ranar Watsawa : 2022/09/12
Tehran (IQNA) Masu tsatsauran ra'ayin addinin Islama sun kona wani masallaci a birnin Metz da ke arewa maso gabashin Faransa.
Lambar Labari: 3487261 Ranar Watsawa : 2022/05/07
Tehran (IQNA) Wata kungiyar Musulunci ta fitar da wani sabon rahoto kan kyamar Musulunci a cikin rayuwar Musulman kasar Canada ta yau da kullum.
Lambar Labari: 3486876 Ranar Watsawa : 2022/01/27
Tehran (IQNA) Wani rahoto na shekara-shekara da aka fitar jiya ya nuna cewa kiyayya da musulunci ta karu sosai a shekarar 2020 a kasashen Turai idan aka kwatanta da shekarun baya.
Lambar Labari: 3486758 Ranar Watsawa : 2021/12/30
Tehran (IQNA) Majalisar musulmin Amurka ta yi Allah wadai da harin da wasu mutane da ba a san ko su wanene ba suka kai a wata cibiyar addinin musulunci a garin Tucson na jihar Arizona a farkon makon nan.
Lambar Labari: 3486747 Ranar Watsawa : 2021/12/29
Tehran (IQNA) Musulman birnin Fairfax na jihar Virginia sun nuna damuwarsu game da yadda 'yan sanda ke musgunawa wani harin kyamar Musulunci da aka kai kan wata yarinya mai lullubi.
Lambar Labari: 3486716 Ranar Watsawa : 2021/12/22
Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kyamar musulunci sun kai hari kan wani masallaci a unguwar Ringby da ke cikin birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480921 Ranar Watsawa : 2016/11/08
Bangaren kasa da kasa, kymar musulmi na matukar karuwa a cikin kasar Amurka tun bayan harin 11 ga watan satumban 2011.
Lambar Labari: 3480792 Ranar Watsawa : 2016/09/18