Bangaren kasa da kasa, a daiadi lokacin da tawagogi daban-daban suke yin tattakin arba’in zuwa Karbala an kafa wasu wurare na karatun kur’ani a Basara.
Lambar Labari: 3483037 Ranar Watsawa : 2018/10/10
Bangaren kasa da kasa, Barham Saleh sabon shugaban kasar Iraki, ya umarci Adel Abdulahdi da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3483024 Ranar Watsawa : 2018/10/03
Bangaren kasa da kasa, an dora tutocin makokin shahadar Imam Hussain (AS) a hubbarorin limaman shiriya na iyalan gidan manzo (SAW) a Iraki.
Lambar Labari: 3482973 Ranar Watsawa : 2018/09/11
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan ofishin Iran da ke Basara.
Lambar Labari: 3482963 Ranar Watsawa : 2018/09/08
Bangaren kasa d akasa, a birnin Naja Ashraf da ke Iraki an gudana da tarukan idin Ghadir a hubbaren Imam ali (AS).
Lambar Labari: 3482938 Ranar Watsawa : 2018/08/30
Bangaren kasa da kasa, hubbaren Imam Hussain (AS) ya girmama wasu mata da suka nuna kwazo kan lamarin kur’ani.
Lambar Labari: 3482932 Ranar Watsawa : 2018/08/28
Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da wani shiri na koyar da hardar kur’ani mai taken Imamain a garin Samirra na Iraki.
Lambar Labari: 3482864 Ranar Watsawa : 2018/08/05
Bangaren kasa da kasa, dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482802 Ranar Watsawa : 2018/07/01
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani na kasa da kasa kan taron arbain na wannan shekara a Karbala.
Lambar Labari: 3482795 Ranar Watsawa : 2018/06/29
Bangaren kasa da kasa, ofishin babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya bada umarnin duba watan shawwal gobe alhamis a fadin kasar.
Lambar Labari: 3482753 Ranar Watsawa : 2018/06/13
Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da rusa wasu manyan wuraren buyar ‘yan ta’addan Daesh a cikin lardin Samirra da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482649 Ranar Watsawa : 2018/05/11
Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Abbas ta girmama mata da suka nuna kwazo a bangaren ayyukan kur’ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482586 Ranar Watsawa : 2018/04/19
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya wadda ta kebanci daliban jami'a a yankin karabuk na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3482562 Ranar Watsawa : 2018/04/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karatun ku’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) tare da halartar Sayyid Jawad Hussai Makarancin kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 3482536 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi suna gudanar da ziyara a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482527 Ranar Watsawa : 2018/03/31
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karatun kur'ani mai tsarki mai taken debe kewa da kur'ani a garin Basara na Iraki.
Lambar Labari: 3482521 Ranar Watsawa : 2018/03/29
Bangaren kasa da kasa, an gano wani shirin kaddamar da harin ta’addanci kan hubbarori masu tsarki a garin Samirra na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482492 Ranar Watsawa : 2018/03/20
Bangaren kasa da kasa, Iran ta bayar da kyautar wasu littafai masu kima da ka rubuta da hannu a kasar tun tsawon shekaru masu yawa da suka gabata ga jami’ar ta kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482475 Ranar Watsawa : 2018/03/15
Bangaren kasa da kasa, an bankado wani shirin kai harin kunar bakin wake a garin Ishaqi a kudancin lardin Salahaddin na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482460 Ranar Watsawa : 2018/03/07
Bangaren kasa da kasa, Sarkin kasar Kuwait ya jinjina wa kasar Iran dangane da rawar da take bunkasa alakar tattalin arziki da Iraki, inda ya ce wannan na da matukar muhimmanci wajen habbaka tattalin arzikin kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3482397 Ranar Watsawa : 2018/02/15