iqna

IQNA

Bangaen kasa da kasa, fiye da ‘yan majalisar dokokin Iraki 100 sun bukaci a mayar da ranar Ghadir ta zama hutu na kasa baki daya.
Lambar Labari: 3480795    Ranar Watsawa : 2016/09/19

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki dubu 25 ne suka gudanar da ayyykan tabbatar da tsaro a lokacin gudanar da tarukan zagayowar ranar rasuwar ma’aiki (SAW) a birnin.
Lambar Labari: 3462163    Ranar Watsawa : 2015/12/11

Bangaren kasa da kasa, kungiyar malaman Ahlu sunna a kasar Iraki ta yi Allawadai da kakausar murya dangane da shigar da sojoji da Turkiya ta yi a kasarsu tare da kiran gwamnati da ta dauki mataki kan hakan.
Lambar Labari: 3461989    Ranar Watsawa : 2015/12/10

Bangaren kasa da kasa, haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na shirin karbar miliyoyin masu gudanar da aikin bauta na ziyara domin tunawa da lokacin rasuwar manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3461863    Ranar Watsawa : 2015/12/09

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki na kasa da kasa a Nasiriyyah da ke lardin Ziqar na Iraki tare da halartar makaranta daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3460937    Ranar Watsawa : 2015/12/07

Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin Iran a Bagdad ya yaba da yadda aka gudanar da tarukan arbaeen cikin nasara a Iraki.
Lambar Labari: 3460516    Ranar Watsawa : 2015/12/06

Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sayyid Ali Sistani babban malamin addini a kasar Iraki ya gana da gwamnan birnin Tehran a yau a ziyarar da ya kai Iraki.
Lambar Labari: 3459636    Ranar Watsawa : 2015/12/03

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa ga Ahlu Sunna a Iraki Sheikh Mahdi Alsumaidai ya bayyana ziyarar arbaeen a matsayin wani lamari mai muhimamnci.
Lambar Labari: 3459635    Ranar Watsawa : 2015/12/03

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta ce ta samar da kamarori 800 da aka kafa a wurare a cikin birnin Karba da kewaye domin sanya ido kan tarukan Arbain.
Lambar Labari: 3457373    Ranar Watsawa : 2015/11/26

Bangaren kasa da kasa, tsohon dan jaridar Guardian a lokacin ganawarsa da shugaban cibiyar kula da hubbaren Imam Imam Ali (AS) ya bayyana cewa sanin tarihim Imam Ali (AS) ya yi amfani ga rayuwarsa.
Lambar Labari: 3457372    Ranar Watsawa : 2015/11/26

Bangaren kasa da kasa, Moqtada Sadr ya kare mabiya tafarkin shi’a a na kasar Algeriya inda ya ce hakan yana a matsayin kare wadanda a ke zalunta ne.
Lambar Labari: 3454601    Ranar Watsawa : 2015/11/19

Bangaren kasa da kasa, an kai wasu tagwayen hari biyu a kan wata Hussainiya da ke kusa da Baghda wanda ya yi sanadiyyar yin shahada da kuma jikkatar jama’a.
Lambar Labari: 3447716    Ranar Watsawa : 2015/11/13

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kuerr’ani mai tsarki a baje kolin littafai na duniya da ake gudanarwa abirnin bagadaza fadar mulkin kasar Iraki.
Lambar Labari: 3446387    Ranar Watsawa : 2015/11/09

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro wanda yake da taken Haliful Kur’an wato mabocin kur’ani mai tsarki a hubbaren Zaid Shahid (AS) a lardin Babul.
Lambar Labari: 3423936    Ranar Watsawa : 2015/10/31

Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da cewa jagoran ‘yan ta’addan kasar Abubakar Bagdadi ya samu munanan raunuka a harin da aka kai kansu a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3384729    Ranar Watsawa : 2015/10/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da wurare masu tsarki a kasar Iraki ta fara shirin samar da wurare 30 na koyar da karatun kur’ani mai tsarki ga masu ziyarar arbain.
Lambar Labari: 3383155    Ranar Watsawa : 2015/10/08

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da hubbaren Aalawi ta sanar da cewa a shirye take ta karbi miliyoyin masu ziyara a ranar Ghadir daga ko’ina cikin duniya.
Lambar Labari: 3375974    Ranar Watsawa : 2015/09/30

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron gadir na kasa da kasa a Iraki a karo na 9 kamar yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara kamar yadda aka sanar.
Lambar Labari: 3351572    Ranar Watsawa : 2015/08/25

Bangaren kasa da kasa, an hallaka babban mai bayar da fatawa ga ‘yan ta’addan Daesh a yankin Jazeera na kasar Iraki a wani harin jirgin yaki a rewacin birnin Mausil na gundumar Nainawa.
Lambar Labari: 3351071    Ranar Watsawa : 2015/08/24

Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan kungiyar daesh sun kashe wasu mutane 6 har lahira a garin karkuk na kasar Iraki bisa zarginsa da karbar mazhabar shi’a.
Lambar Labari: 3349568    Ranar Watsawa : 2015/08/21