iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Moqtada Sadr yay aba wa babban malamin cibiyar Azahar dangane da matsayinsa na kin amincewa da kafirta mabiya mazhabar shi’a da wasu ke yi tare da bayyana cewa a shirye yake ya yi salla a bayan shi’a.
Lambar Labari: 3344505    Ranar Watsawa : 2015/08/15

Bangaren kasa da kasa, kimanin yan sunna 6000 ne suka shiga cikin sojojin sa kai na kasar Iraki somin yaki da yan ta’addan Takfiriyyah Dashe suka fitini yankunansu.
Lambar Labari: 3336908    Ranar Watsawa : 2015/07/29

Bangaren kasa da kasa, yan ta’addan daesh sun sare kan daya daga cikin malaman addinin muslunci kuma limamin masallacin Alsalihin da ke yammacin birnin Mausil na kasar Irakia jiya.
Lambar Labari: 3332512    Ranar Watsawa : 2015/07/24

Bangaren kasa da kasa, shedun gani da ido sun cewa yan ta'addan IS sun kashe yanka daya daga cikin manyan malamai na kasar Iraki Sheikh Najmuddin Kan'an Al-jaburi, kuma babban limamin masallacin Al-Humaid da ke garin Mausil.
Lambar Labari: 3332383    Ranar Watsawa : 2015/07/23

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kasar Iraki ya bayyana kungiyar yan ta’adda ta daesh da cewa an haifar da ita ne ta hanyar kungiyoyin yan ta’adda da suka gabace ta.
Lambar Labari: 3332261    Ranar Watsawa : 2015/07/22

Bangaren kasa da kasa, Yankovich wakilin majlaisar dinkin duniya a kasar Iraki ya yi Allawadai da kakkausar murya dangan eda kisan kiyashin da aka yi wa fararen hula a yankin Bani Sa’ad a Dayali.
Lambar Labari: 3330194    Ranar Watsawa : 2015/07/19

Bnagaren kasa da kasa, yan ta’addan Daesh sun mayar da makabartar annabi Yunus (AS) wurin wasanni domin tozartar alfarmar wurin da ma’abocinsa.
Lambar Labari: 3316534    Ranar Watsawa : 2015/06/20

Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin malaman snnah a Iraki ya bayyana cewa hudubobin da wasu yan sunna ke yin a tunzura jama’a zuwa ga ta’addanci ba su dace ba.
Lambar Labari: 3316043    Ranar Watsawa : 2015/06/19

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci an kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya bayyana ranar Juma’a ta gobe a matsayin ranar daya ga watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3315922    Ranar Watsawa : 2015/06/18

Bangaren kasa da kasa, fatawar da Ayatollah Sistani babban malmin Iraki ya bayar ta taimaka wajen dakile yan takfiriyya.
Lambar Labari: 3315779    Ranar Watsawa : 2015/06/17

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Kahalid Mulla ya bayyana cewa yaki da kungiyar ta'addanci ta Daesh wajibi ne na shari'ar addini.
Lambar Labari: 3310740    Ranar Watsawa : 2015/06/02

Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar koli ta muslunci a Iraki Sayyid Ammar hakim ya bayyana cewa za a tsarkake yankin Anbar baki daya daga yan ta’addan Daesh.
Lambar Labari: 3305569    Ranar Watsawa : 2015/05/19

Bangaren kas ad akasa, an fitar da wani littafi da ke byani kan rayuwar Imam Musa Kazim (AS) dangane irin gdunmawar da ya bayar a dukkanin bangarori na rayuwar msulmi da dan adam baki daya.
Lambar Labari: 3302852    Ranar Watsawa : 2015/05/14

Bangaren kasa da kasa, sojojin kasar Iraki tare da taimakon dakarun sa kai da suka hada da na kabilun yan Sunnah suna ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) a cikin yankuna da daman a lardunan kasar.
Lambar Labari: 3274325    Ranar Watsawa : 2015/05/08

Bangaren kasa da kasa, manzon majalisar dinkin duniya ya gana babban malamin addinin muslunci a kasar Iraki Ayatollah Sayyid Sistani domin bayyana masa maharsa kan batun tsaro a kasar.
Lambar Labari: 3188673    Ranar Watsawa : 2015/04/21

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar ‘yan ta’dda ta Is ko “Da’ish’ ta rushe tsohon birnin Daular Assyria, wacce Lamarudu ya gina.
Lambar Labari: 2936146    Ranar Watsawa : 2015/03/06

Bangaren kasa da kasa, manyan malaman addinin muslunci mabiya tafarkin sunna a Iraki sun yi kakkausar da yin Allah wadai da ayyukan kungiyar 'yan ta'adda ta daesh a kasar da ma sauran kasashen musulmi.
Lambar Labari: 1454564    Ranar Watsawa : 2014/09/27