iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Pira ministan na kasar Iraki Adel Abdul Mahadi ya iso birnin Tehran dazu da safe, domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3483523    Ranar Watsawa : 2019/04/06

Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban jami’oi daban-daban na kasar Iraki da suka halarci gasar kur’ani ta dalibai.
Lambar Labari: 3483518    Ranar Watsawa : 2019/04/05

Gwamnatocin kasashen Iran da Iraki sun soke kudaden karbar izinin shiga kasashen biyu.
Lambar Labari: 3483517    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Birri yana gudanar da wata ziyara ta musammana kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483510    Ranar Watsawa : 2019/04/02

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa adadin mutanen da suke mutuwa sakamkon hare-haren ta'addanci ya ragu a cikin shekarar 2018.
Lambar Labari: 3483496    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Rahotanni daga kasar Iraki na cewa, a jiya jami’an tsaron kasar sun samau nasarar ragargaza wasu sansanonin ‘yan ta’addan daesh guda a cikin Lardin karkuk.
Lambar Labari: 3483491    Ranar Watsawa : 2019/03/25

Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3483474    Ranar Watsawa : 2019/03/19

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslucni na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya mayarwa Trump da martini kan sukar kasar Iran.
Lambar Labari: 3483356    Ranar Watsawa : 2019/02/07

Babbar darakta ta hukumar raya ilimi da al'adu da wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta bayyana cewa, sake gina birnin Mosil na Iraki abu ne mai wahala.
Lambar Labari: 3483318    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483316    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3483301    Ranar Watsawa : 2019/01/09

Rahotanni daga kasar Syria na cewa, wasu sojojin Amurka a cikin manyan motocin yaki masu sulke sun fice daga wasu yankuna a arewacin Syria zuwa Iraki.
Lambar Labari: 3483283    Ranar Watsawa : 2019/01/04

Bangaren kasa da kasa, rundunar ‘yan sanda a kasar Iraki ta sanar da cafke wasu manyan kwamandojin kungiyar ‘yan ta’addan daesh su 7 a cikin lardin Karkuk.
Lambar Labari: 3483280    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Jiragen yakin rundunar sojin kasar Iraki sun kaddamar da hare-hare a kan wasu wurare buyar mayakan 'yan ta'adda na kungiyar daesh.
Lambar Labari: 3483267    Ranar Watsawa : 2018/12/30

Babban malamin addinin musl;ucni an kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Qasem ya isa birnin Najaf na kasar Iraki daga birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483254    Ranar Watsawa : 2018/12/26

Bangaren kasa da kasa, Gwamantin kasar Iraki ta sanar da cewa, a gobe Litinin a dukkanin fadin kasar za a gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan wahabiyawa ta Daesh.
Lambar Labari: 3483201    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Jami'an tsaron gwamnatin Iraki sun samu nasarar halaka babban jigo kuma mai bayar da fatawa ga 'yan ta'addan Daesh a Iraki.
Lambar Labari: 3483194    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaro a lardin Dayyali na Iraki sun bankado wani shirin ‘yan ta’adda na kai hari kan masu ziyara arbaeen.
Lambar Labari: 3483076    Ranar Watsawa : 2018/10/27

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agajin gaggawa ta Helal Ahmar a kasar Iraki ta sanar da cewa mutane dubu 7 ne suka shiga cikin masu bayar da agajin gaggawa a ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3483068    Ranar Watsawa : 2018/10/23

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin sadarwa ta kasar Iraki ta sanar da cewa za ta samar da hanyoyi na yanar gizo kyauta ga masu ziyara.
Lambar Labari: 3483055    Ranar Watsawa : 2018/10/19