iraki - Shafi 3

IQNA

Tehran - (IQNA) an rufe haramin birnin Najaf sakamakon yaduwar cutar corona a kasashen yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484555   Ranar Watsawa : 2020/02/24

Al'ummar lardin Karkuk na kasar Iraki sun gudanar da tarukan tunawa da Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis bayan cikar kwanaki arba'in da shahadarsu.
Lambar Labari: 3484516   Ranar Watsawa : 2020/02/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa babban hoton Abu Mahdi Almuhandis a filin sauka da tashin jirage na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3484514   Ranar Watsawa : 2020/02/12

Adadin sojojin Amurka da suka samu matsalar kwakwalwa sakamakon harin Iran a sansaninsu da ke Iraki yana karuwa.
Lambar Labari: 3484508   Ranar Watsawa : 2020/02/10

Mamba a kwamitin tsaro an majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana cewa, sojojin Amurka sun fara ficewa daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484501   Ranar Watsawa : 2020/02/09

Babban malamin addini na kasar Iraki ya kirayi jami’an tsaron da su bayar da kariya ga masu zanga-zangar lumana.
Lambar Labari: 3484495   Ranar Watsawa : 2020/02/07

Taqi Amirli wakili daga gungun Fatah a majalisar Iraki ya ce sun fara daukar matakai na doka domin fitar da Amurkawa.
Lambar Labari: 3484449   Ranar Watsawa : 2020/01/25

A birnin Baghdad Miliyoyin al’umma ne suka fito domin yin tir da kasantuwar sojojin Amurka a kasar Iraki, tare da yin kira da su gaggauta ficewa.
Lambar Labari: 3484444   Ranar Watsawa : 2020/01/24

Mataimakin shugaban kasar Iraki kan harkokin siyasa ya yi murabus daga kan aikinsa bayana ganawar shugaban na Iraki da Trump.
Lambar Labari: 3484443   Ranar Watsawa : 2020/01/23

Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419   Ranar Watsawa : 2020/01/16

Sayyid Muqtada daya daga cikin masu fada a ji a kasar Iraki, ya kirayi miliyoyin al’ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga kan Amurka.
Lambar Labari: 3484417   Ranar Watsawa : 2020/01/15

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce sai an biya su kudi kafin su fitar da sojojinsu daga kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484408   Ranar Watsawa : 2020/01/13

Tashar Fox News ta bayyana cewa, harin martanin da Iran ta kai wa sojojin Amurka babbar jarabawa ce ga Trump.
Lambar Labari: 3484396   Ranar Watsawa : 2020/01/08

Firayi ministan Iraki ya bayyana cewa sun samu sako daga rundunar sojin Amurka kan shirinta na ficewa daga Iraki.
Lambar Labari: 3484391   Ranar Watsawa : 2020/01/07

Gwamnatin Amurka ta sanar da dakatar da dukkanin ayyukan ofisin jakadancinta a birnin Bagadaza na Iraki.
Lambar Labari: 3484369   Ranar Watsawa : 2020/01/02

Firayi ministan kasar Iraki Adel Abdulmahdi ya caccaki Amurka sakamakon harin da ta kai a kasar.
Lambar Labari: 3484363   Ranar Watsawa : 2019/12/31

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361   Ranar Watsawa : 2019/12/30

Dubban jama’ar Iraki ne suka gudanar da jerin gwano a Bagadaza domin nuna rashin aminewa da katsaladan daga waje.
Lambar Labari: 3484318   Ranar Watsawa : 2019/12/14

Qais Khazali shugaban dakarun Asa’ib Ahlul Haq ya yi gargadi kan bullar fitina ta cikin gida a Iraki.
Lambar Labari: 3484299   Ranar Watsawa : 2019/12/07

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dokokin kasar Iraki ta amince da marabus din da firayi ministan kasar ya gabatar mata.
Lambar Labari: 3484288   Ranar Watsawa : 2019/12/02