iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban malmin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya yi Allawadai da matakin Trump na  amincewa da birnin Quds a matsayin babban birnin Isra’ila.
Lambar Labari: 3482175    Ranar Watsawa : 2017/12/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karaun kur'ani mai tsarki a lardin Ziqar na kasar Iraki tare da halartar fitattun makaranta kur'ani na kasar.
Lambar Labari: 3482111    Ranar Watsawa : 2017/11/18

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar cafke wasu ‘yan ta’adda a lokacin da suke shirin kai kan wasu masu tafiya ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482083    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, masana da dama daga kasashen duniya ne suka shiga cikin miliyoyin masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3482082    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Bangaren kasa da kasa, al’ummar lardin Ziqar a kasar Iraki suna gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattakin ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3482055    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, an dinka wata tuta mai tsawon mita dubu 4 a lardin Dayala na ‘yan sunna a Iraki domin mika ta kyauta ga hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482041    Ranar Watsawa : 2017/10/27

Bangaren kasa da kasa, jami'an yan sanda a birnin Karbala mai alfarma sun sanar da cewa, ya zuwa kungiyoyi da cibiyoyi masu gudanar da ayyukan bada agaji tallafi dubu 7 ne a ka yi rijistarsu.
Lambar Labari: 3482036    Ranar Watsawa : 2017/10/25

Bagaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun gano wani shirin kai harin bam a birnin Karbala a lokacin da ake traukar tasu'a.
Lambar Labari: 3481950    Ranar Watsawa : 2017/09/30

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida a kasar Iraki ta sanar da cewa jami’an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai harin kunar bakin wake a yankin Kazimain.
Lambar Labari: 3481947    Ranar Watsawa : 2017/09/29

Bangaren kasa da kasa, dakarun sa kai na kasar Iraki sun samu nasarar daike wani yunkurin kai harin ta'dannaci a kan masu gudanar taron makokin Imam Hussain.
Lambar Labari: 3481940    Ranar Watsawa : 2017/09/27

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasara gano wani bam da aka dana da nufin tayar da shi a tsakiyar masu makoki.
Lambar Labari: 3481924    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, a jiya an dora tutar juyay a kan tulluwar hubbaren Imam Hussain (AS) da Abul fadl Abbas (AS) masu laukuna baki.
Lambar Labari: 3481920    Ranar Watsawa : 2017/09/22

A Yau Ne Ghadir A Iraki
Bangaren kasa da kasa, ya ne aka gudanar da tarukan idin Ghadir a kasar Iraki inda dubban masoya ahlul bait (AS) suka taru a hubbaren Imam (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3481881    Ranar Watsawa : 2017/09/10

Bangaren kasa da kasa, Hadi Al-amiri daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.
Lambar Labari: 3481820    Ranar Watsawa : 2017/08/21

Ghasemi Ya Yaddada Cewa:
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin kasar Iran Bahram Qasemi ya mika sakon taya murna ga jagororin kasar Iraki da al'ummar kasar baki daya kan nasarar murkushe 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481659    Ranar Watsawa : 2017/07/01

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Iraki sun kammala kwace muhimman wurare a cikin tsohon garin Mausul da ya rage a hannun 'yan ta'addan takriyyah na ISIS.
Lambar Labari: 3481655    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa,a yau ne aka gudanar da sallar idi a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki da tare da halartar dubban daruruwan jama’a a hubbarorion Imam Hussain (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3481644    Ranar Watsawa : 2017/06/26

Jagora Yayin Ganawa Da Fira Ministan Iraki:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki Haidar Ibadi a yau, jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei (DZ) ya yi nasiha ga firayi ministan na Iraki da cewa, kada ku taba amincewa da Amurka domin kuwa a kowane koaci za ta iya cutar da ku.
Lambar Labari: 3481626    Ranar Watsawa : 2017/06/20

]Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar ilimin kur’ani da hadisi mai zurfi a birnin najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481509    Ranar Watsawa : 2017/05/13

Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460    Ranar Watsawa : 2017/05/03