iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, limaman musulmi a kasashen nahiyar trai sun jerin gwano domin nisanta kansu daga ayyukan 'yan ta'adda masu danganta kansu da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481683    Ranar Watsawa : 2017/07/09

Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in gwamnatin kasar Belgium ya fito yak are hukuncin da kotun tarayyar turai ta yanke kan hana mata musulmi saka hijabi.
Lambar Labari: 3481349    Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da nuna rashin amincewa da hukuncin da kotun kolin tarayyar turai ta dauka na hana musulmi mata saka lullubi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3481315    Ranar Watsawa : 2017/03/15

Bangaren kasa da kasa, wata mata 'yar kasar Morocco ta halarci taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala na wannan shekara.
Lambar Labari: 3480958    Ranar Watsawa : 2016/11/20

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922    Ranar Watsawa : 2016/11/09

Bangaren kasa da kasa, kungyar kare hakkin bil adama ta kungiyar tarayyar turai ta yi kakkausar suka dangane da nuna kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3480802    Ranar Watsawa : 2016/09/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800    Ranar Watsawa : 2016/09/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taruka a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin nahiyar turai a yau na idin Ghadir.
Lambar Labari: 3480796    Ranar Watsawa : 2016/09/20

Bangaren kasa da kasa, babbar jami’a mai kula da siyasar wajen tarayyar turai ta bayyana muslunci a matsayin addinin da baya nuna wariya ga dan adam
Lambar Labari: 3443726    Ranar Watsawa : 2015/11/04

Bangaren kasa da kasa, ta sanar da bayanai cewa bisa la’akari da yanayi na taurari ranar alhamis 28 ga watan Khordad ce ranar farko ta watan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3311461    Ranar Watsawa : 2015/06/06

Bangaren kasa da kasa, cin zarafi da keta alfarmar musulmi ya karu matuka a cikin kasashen turai a kasar Birtaniya ya karu da kasha 10 cikin dari a cikin shekarun baya.
Lambar Labari: 2653553    Ranar Watsawa : 2014/12/30

Bangaren kasa da kasa, a zaman da ministocin harkokin wajen kasashen tarayyar turai suka gudanar sun amince kan daukar matakan da suka dace domin ladabtar da Isra'ila kan ayyuanta.
Lambar Labari: 1475303    Ranar Watsawa : 2014/11/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zangar yin Allah wadai da kungiyar ‘yan ta’addan IS a kasashen turai sakamakon ayyukan dambancin da kungiyar ke aikatawa kan bil adama.
Lambar Labari: 1455479    Ranar Watsawa : 2014/09/29