morocco - Shafi 4

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin dangi da iyalan wasu alhazai na kasar Moroco da suka rasu ko suka bata na shirin shigar da kara kan mahukuntan Saudiyya.
Lambar Labari: 3382529    Ranar Watsawa : 2015/10/06

Bangaren kasa da kasa, jam’iyya mai ra’ayin muslunci a kasar Morocco ta samu nasara a mafi yawan biranan kasar masu girma.
Lambar Labari: 3358341    Ranar Watsawa : 2015/09/05

Bangaren kasa da kasa, kungiyar hadin kasashen ta sanar da cewa a shirye take domin gudanar da babban taron shugabannin kasashen kungiyar a kasar Morocco kan batun masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3340243    Ranar Watsawa : 2015/08/08

Bangaren kasa da kasa, wasu matasa mabiya addinin muslunci da kuma yahudawa sun shirya bude baki ga mabukata a kasar Morocco domin kara samun hadin kai a tsakanmin mutanen kasar.
Lambar Labari: 3328209    Ranar Watsawa : 2015/07/14

Bangaren kasa da kasa, an shiga bangare na karshe na gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da kuma tajwidinsa a birnin Ribat na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3323167    Ranar Watsawa : 2015/07/04

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro domin bicike kan ilmomin kur’ani mai tsarki a kasar Morocco tare da halartar masana kwararru a wannan bangare.
Lambar Labari: 3120131    Ranar Watsawa : 2015/04/10

Bangaren kasa da kasa, dakunan karatun kur’ani mai tsarki da ke biranen kasar Morocco sun zama wurin koyar da kananan yara da kuma horar da su a kan ilmomin addini.
Lambar Labari: 3026945    Ranar Watsawa : 2015/03/22

Bangaren kasa da kasa, an bude taron karatun kur'ani mai tsarki na kasa da kasa a Morocco tare da halartar makaranta daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3012740    Ranar Watsawa : 2015/03/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar mabiya mazhabar shi'a a kasar Morocco za ta fara gudanar da ayyukanta a hukumance nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 2855067    Ranar Watsawa : 2015/02/15

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Morocco Salahuddin Wazwar ya ce yaki halartar gangamin Paris ne saboda an daga wasu zane-zanen batunci da cin zarafi ga manzon Allah (SAW) a gangamin.
Lambar Labari: 2699759    Ranar Watsawa : 2015/01/12

Bangaren kasa da kasa, Limamai 50 ne daga kasar Faransa suke samun horo a kasar Moroco domin yaki da mummunar akidar tsatsauran ra’ayi da kafirta musulmi da ke mayar da matasa ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 2625116    Ranar Watsawa : 2014/12/23

Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar Morocco ya hana limaman masallatai a kasar gudanar da duk wani abu da ya shafi siyasa a kasar tare da kiransu da su takaita kawai ga lamurra da suka danganci addini da wa’azi.
Lambar Labari: 1426580    Ranar Watsawa : 2014/07/06